EDITA.
Ma’aikatar Gaggawa ta Rasha ta ce za ta aika jirgin Il-76 dauke da fiye da tan 13 na magunguna da kayan agajin jin-kai zuwa Iran ta hanyar ƙasar Azerbaijan.A cewar hukumomi, agajin na nufin tallafa wa al’ummar Iran da kayan agajin farko da kayayyakin magani.










