Ibrahim A. Makama.
Tunda nake a rayuwata Ban Taɓa Ganin Gwamnatin data lalata jihar Kano Kamar Gwamnatin yan kwankwasiyya Ba, jihar Kano ta Zama koma Baya a Yanzu.
A Da Daga Jihar Lagos Sai Kano A Fannin Cigaba Amma Yanzu Da Yake Kano Ta Koma Hannun NNPP Ta Zama Koma Baya, Gashi Tarbiyya Da Harkar Tsaro Duk Sun Tabarbare.









