Category: Uncategorized
-
JIGAWA: Gobarar tankar mai ya sake afkuwa …
Hassan Turaki. An samu wani gobarar tanka dauke da fetur a wani gidan mai me suna Shakkato filling Station a birnin dutse ta jihar Jigawa. Kakakin rundunar yan sandan jihar SP Lawan Shi’isu Adam ya tabbatar da faruwar lamarin yayin da yake zan yawa da manema labarai a birnin dutse. Shi’isu yace lamarin ya faru…
-
TANKAER EXPLOTION; Again fire occured in Jigawa as a result of …
Hassan Turaki. A fire incidence occured in Shakkato filling station along kiyawa road by Takur adua area in Dutse, the Jigawa state capital.Police public relations officer Jigawa State command SP Lawan Shi’isu Adam confirmed the incident to newsmen in Dutse, were he said ” The fire was successfully quenched by the combine efforts of the…
-
KSG: Zamu tattauna da yan bindiga …
Hassan Turaki. Gwamnan Jihar Kaduna, Uba Sani ya bayyana dalilin da ya sanya gwamnatin jihar ta yanke shawarar tattaunawa da ƴan bindiga, yace, hakan yafi dacewa kan ayi ta asarar rayukan al’ummar jihar da basu ji ba kuma basu gani ba. A cewar gwamnan, iyalan wadanda abin ya shafa ne kawai zasu fi fahimtar matakin…
-
Guarantee Media now online and fully loaded with news update ….
Hassan Turaki. This is to inform our esteem followers / customers that; we are fully ready for daily and timely news update as usual. Our site is fully protected more than before and our teaming staff are ready to multiply their working capacity just to make you updated and amplify your voices when needed. Bundle…