Category: Uncategorized
-
ABIA: Dole ne a dinga amfani da harshen Igbo a makarantu …
Ibrahim A makama. Gwamnatin Jihar Abia ta sanar da shirin ta na mayar da koyar da harshen Igbo a matsayin dole a dukkan makarantun jihar. Wannan mataki na daga cikin kokarin gwamnati na kare harshe Igbo da al’adun mutanen Igbo tare da tabbatar da cewa matasa sun san tarihinsu da asalin su. Gwamnan Jihar Abia,…
-
LND: Kama Farfesa Usman Yusuf ya saba wa ka’ida …
Hassan Turaki. Kungiyar habbaka dimokradiyya a arewacin najeriya tayi ALLLAH wadai da kama Farfesa Usman Yusuf daya daga cikin masu fashin baki kan al’amuran siyasa a Najeriya.Kakakin kungiyar ta LND Dr. Ladan Salihu ne ya bayyana hakan yayin ganawa da manema labarai a wata kafar talabijin inda yace doka ba tace aje har gida a…
-
JANUARY SALARY: Federal Workers screamed in agony …
Hassan Turaki. January Salaries Slashed, Promotions & Wage Increases Ignored. Federal workers are up in arms over the recent payment of their January salaries, which they claim were significantly shorter than expected. To make matters worse, the annual increment that is typically added to their salaries every January was conspicuously missing. But that’s not all…
-
YOBE; Yobe state local gov’t chairmen attended 5th lake Chad …
Hassan Turaki. The Executive Chairman of Damaturu Local Government and Yobe State ALGON Chairman, Hon. Bukar Adamu, is leading a delegation of chairmen from the 17 local governments in Yobe State to the 5th Lake Chad Basin Governors’ Forum in Maiduguri, Borno State. The forum, which is being hosted by the Yobe State Government, aims…
-
KSG: Kano State Takes Bold Step to Combat …
Khadija Nasir Ziyara. The Kano State Executive Council has approved a comprehensive Climate Change Policy Framework to address environmental degradation and climate change. This was contained in a statement issued by the governor’s spokesperson Sunusi Bature Dawakin Tofa on Friday. Championed by Governor Abba Kabir Yusuf, the policy aims to protect public health, reduce emissions,…
-
JIGAWA: Sanata Babangida ya bayyana cewa zai cigaba da …
Ibrahim A. Makaman. A wani ƙoƙarin sa na inganta rayuwar matasa da samar da aikin yi a faɗin jihar Jigawa, Sanata Bababgida Hussaini mai wakiltar Jigawa North West ya halarci taron yaye ɗaliban da ya ɗauki nauyin basu horo na musammam a sana’ar hannu ta Fata da suka haɗa da ɗinkin takalma da jaka wanda…
-
HISBAH: Masu auren sirri sun shiga kamar hisbah …
Hassan Turaki. Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta cika hannu da wasu matasa biyu mace da namiji bisa zargin yin aure a asirce ba tare da sani ko amincewar iyayensu ba. Mataimakin babban kwamandan hukumar Hisbah, Sheikh Mujahidden Aminudeen ne ya tabbatar da kamen matasan da bayyana auren a matsayin wanda ya sabawa addinin musulunci…
-
BUJI LG: Agricultural activities in Buji …
Hassan Turaki. Buji local government took new dimension on dry season farming. This is in accordance with Arc Najibullah Falalu Tukur the executive chairman of Buji, he said “As part of our efforts to encourage farmers and agricultural activities especially dry season farming in Buji Local Government Area. Yesterday, I signed into law, the “ANIMAL…
-
NPF: Hukumar kula da ayyukan yan sanda PSC ta bada umarnin murabus ga …
Daga Ibrahim aminu makama Hukumar Kula da Ayyukan ‘Yan Sanda (PSC) ta ba da umarni ga dukkan jami’an ‘yan sanda da suka kai shekaru 60 ko kuma suka cika shekaru 35 a bakin aiki da su yi murabus, bisa ga dokokin aiki na gwamnati. Wannan umarni ya dace da ƙa’idojin da ke bayyana shekarun ritaya…
-
YOBE; Matashi ya tone kabari ya cire …
Hassan Turaki. Rundunar ’yan sandan Jihar Adamawa ta kama wani mafarauci mai shekara 55 mai suna Yusuf Garba wanda aka fi sani da Gana bisa zarginsa da tona kabari tare da yanke kan mijin mahaifiyarsa. Jami’in hulɗa da jama’a na rundunar ’yan sandan, SP Suleiman Yahaya Nguroje, yace wanda ake zargin ya amsa laifinsa ne…