Category: Uncategorized
-
JIGAWA: Majalissa ta sahale wa gwamna habbaka hukumar hisba …
Ashiru Gambo. Kakakin majalisar dokokin jihar jigawa Rt.Hon. Haruna Aliyu Dangyatin tare da mambobin majalisar dokokin jihar sun kammala zama da tantancewa hukumar hisbah ta jihar jigawa. Hakan ya biyo bayan wani ƙuduri da gwamnan jihar jigawa ya aikewa majalisar dokokin jihar domin tayi zama da tattaunawa akai inda cikin majalisar dokokin jihar ta sa…
-
PDP: APC must be voted out 2027 – Bala said
Abdullahi Idris Bauchi. Governor Bala Mohammed of Bauchi State has tasked the newly elected officials of the People’s Democratic Party (PDP) in the North-East to work out modalities of ensuring the successful victory of the party in the next general elections. Speaking at the inauguration of the Northeast Zonal Officials of PDP at the zonal…
-
MOTIVATION: Fulani uploaded Algon chairperson Kano state …
Hassan Turaki. The Fulani community in Tudun wada local government area express satisfaction with local government support particularly in providing capital for Agricultural and verious trade to enhance self- reliance GuaranteeNews gathered that; the sentiment was conveyed by the regional Chairmen of miyyetti Allah association Mallam Nuhu Abubakar karefa during a discussion with Tudun Wada…
-
TALLAFI: Wata kungiya ta raba wa ma marayu tufafi …
Ibrahim A. Makama Gidauniyar Raudatussahaba Charity Foundation dake unguwar Rimin Kebe, Jihar Kano, ta raba tallafin tufafi ga marayu 148 a karo na goma, domin rage musu radadin rayuwa da kuma sanya farin ciki a zukatan su. Shugaban gidauniyar, Malam Muslim, ne ya jagoranci rabon tufafin, inda ya bayyana cewa wannan shiri na taimakon marayu…
-
FUSHI: Wani ya aika da matar sa lahira …
Hassan Turaki. Yan sanda sun kama wani magidanci bayan da ya sari matarsa da adda a kai, ta ce ga garinku nan. ’Yan sanda sun kama magidancin ne bayan samun rahoton aika-aikan da ya yi wa mai dakin tasa a sakamakon takaddamar da suka samu a tsakaninsu, lamarin da ya faru a sabuwar unguwar Upper…
-
HARDSHIP: Tinubu administration changes Nigerians to beggars …
Hassan Turaki. Hardship: “Someone Called Me 30 Times for N3,000, but I Had Nothing to Give,” Former Minister Adebayo Shittu Laments Poverty in Nigeria. Former Communication Minister Adebayo Shittu has decried the high poverty rate in the country, saying many Nigerians have become beggars. Shittu, while appearing on an AIT programme, Focus Nigeria, cited examples…
-
KANO PILLARS: An samu sauyi a kungiyar kwallon kafa ta Kano pillars
Hassan Turaki. Hukumar gudanarwar Kano Pillars ta dakatar da mai horasda kungiyar Usman Abdallah na tsahon makwanni 3. Dakatarwar ta biyo bayan rashin tabuka abin a zo a gani a baya bayan nan, da kuma harzika magoya bayan kungiyar, bayan tashi daga wasan da Kano Pillars din ta buga chanjaras da Bayelsa United a filin…
-
KANNYWOOD: Ko shakka babu ganin kitse ake yi wa Togo inji mai sana’a …
Ibrahim Adamu Dutse. Guda daga cikin manyan jarumai, masu shirya fina-finan barkwanci da fadakarwa, Musa Mai Sana’a, ya bayyana abin da ya sani dangane da ci gaban da ake tunanin Masana’antar Kannywood ta samu. inda ya ce; ko shakka babu ganin kitse ake yi wa rogo, idan ana yin maganar ci gaba a wannan masana’anta…
-
NPF: Za’a tilasta yin inshoran motoci a Nigeria …
ibrahim Adamu Dutse. Rundunar Ƴansandan Nijeriya ta sake jaddada cewa za ta fara aiwatar da dokar tilasta yin insuran motoci na daga ranar 1 ga Fabrairu, 2025, bisa umarnin babban Sufeto Janar na ‘Yansandan Nijeriya, IGP Kayode Adeolu Egbetokun. Wannan mataki na daga cikin ƙoƙarin inganta tsaro a kan tituna da tabbatar da cewa duk…
-
MAFITA: Atiku, Obi, El’rufa’i, Amaechi da …
Daga SALE HUSSAINI TAKAI. A yayin Taron Atiku Abubakar ya yi tsokaci kan manyan kalubalen da ke fuskantar dimokuraɗiyyar Najeriya. Ya yi Gargadin cewa dimokuraɗiyya na fuskantar barazana sakamakon raunin hukumomi, Da rashin daidaito a shari’a. Ya yi kira da a aiwatar da manyan gyare-gyare cikin gaggawa. Mahalarta Taron Sun bada shawarar A Karfafa Jam’iyyun…