Category: Uncategorized
-
2027: Anata Cece-kuce dangane da sabuwar tafiya …
MUHAMMAD CHAMAMA. Manyan ƴan siyasar Najeriya da ke jagorantar shirin yin haɗaka tsakanin jam’iyyun hamayya domin tunkarar APC a zaɓen 2027, sun mayarwa ƙungiyar gwamnonin jam’iyyar PDP martani, a kan matsayar da gwamnonin suka ɗauka cewa ba su goyon bayan ƙulla duk wata haɗaka da za ta fitar da su daga PDP. Gamayyar ƴan adawar…
-
2027: Ana cigaba da musayar ra’ayi a fagen siyasa …
MUHAMMAD CHAMAMA. Manyan ƴan siyasar Najeriya da ke jagorantar shirin yin haɗaka tsakanin jam’iyyun hamayya domin tunkarar APC a zaɓen 2027, sun mayarwa ƙungiyar gwamnonin jam’iyyar PDP martani, a kan matsayar da gwamnonin suka ɗauka cewa ba su goyon bayan ƙulla duk wata haɗaka da za ta fitar da su daga PDP. Gamayyar ƴan adawar…
-
DANBATTA: Man of the match awarded …
IBRAHIM A. MAKAMA. Sam James, has been awarded the prestigious title of man of the match, following his stellar performance on match day 8 in the NNL, between Barau FC and Zamfara United ended 3-0 in favour of Maliya boys. Jame dazzled at the excellency pitch with an impressive goal and assist during the match…
-
ECOWAS: Ruwa yayi tsami tsakanin Mali da Algeria …
IBRAHIM ADAMU DUTSE. Hukumar Ƙungiyar cigaban ƙasashen yammacin Afirka, Ecowas ta nuna damuwa kan rashin jituwar da ta ɓalle tsakanin ƙasar Mali da maƙwafciyarta Algeria. lamarin da ya kai ga ƙasashen biyu janye jakadunsu daga junaa cikin wata sanarwa da ta fitar yau babban birnin tarayya Abuja. Ecowas ta ce Tana bibiyar abin da ke…
-
DAMINA: An Samu saukan Ruwan sama
EDITA Ruwan sama me karfi ya sauka a Karon farko Cikin wannan Shekarar acikin bini da wasu Kananan hukumoni na Jihar Bauchi. Masana hasashen yanayi sunyi tsokaci dangane da daminar bana inda sukace akwai yiwuwar samun ruwan sama me karfi a arewa maso gabashin Nigeria da wasu sassa na arewa maso yamma da arewa ta…
-
MOTIVATION: A northern governor received 2024 governor of the year award
Press Release ASHIRU GAMBO. Governor Malam Umar Namadi has been honoured with the prestigious Governor of the Year 2024 award by Leadership Newspaper Group at its Annual Conference and Awards Ceremony held today at the State House Old Banquet Hall in Abuja. Governor Namadi was recognised alongside other outstanding leaders including some state governors, as…
-
EDO KILLINGS: Police Service Commission Sacks Edo Commissioner
BY EDITOR. The Police Service Commission (PSC) has dismissed Mrs. Betty Enekpen Isokpan Otimenyin, the Commissioner of Police for Edo State, following the killing of 16 Hausa-Fulani travelers in Uromi on March 27, 2025. Otimenyin’s dismissal comes barely three months after her appointment on January 16, 2025. She officially replaced with Peter Umoru Ozigi, who…
-
SHEKARAU: Political coalition is highly needed …
HAUWA SANI. Former Kano state governor and former senator Kano central senatorial district Mal. Ibrahim Shekarau Said; when Atiku Abubakar, Peter OBI, Rabi’u Kwankwaso and Nasir El-rufa’i come together with one tangible blueprint they will definitely repeat APC 2027. Shekarau made it clear that the said politicians has everything that is needed in the political…
-
CIN ZARAFI: Amurka ta hana shugaban kwamitin da ya dakatar da Natasha shiga kasar
Saleh Umar Andaza. Kasar Amurka ta hana shugaban Kwamitin da’a na Majalisar dattijai da ya dakatar da sanata Natasha Akpoti shiga kasarta saboda cin hanci da rashawa Shugaban kwamitin da’a na majalisar dattijai Sanata Neda Imasuen wanda shine ya bayar da shawarar a dakatar da Sanata Natasha Akpoti tsawon watanni 6, shi kuma kasar Amurka…
-
INCLUSION: People’s living with disabilitiesreceived Ramadan package from jahun local gov’t chairman …
Hassan Turaki. The Executive Chairman of Jahun Local Government area, Hon. Jamilu Muhammad Dan malam, has been commended for his support to people’s living with Disabilities in the area. Malam Wada Jahun, Chairman of JONAPWD in Jahun Local Government, praised Hon. Danmalam for his kindness and generosity. Hon. Danmalam provided food items and cash assistance…