Category: Games
-
Arsenal Ta Nunawa City Kwanji A Emirates.
Ibrahim Adamu Dutse. Arsenal ta doke Manchester City a wani yanayi mai ban mamaki a filin wasa na Emirates dake birnin Landan, ƙwallaye da Odegaard, da Partey, da Skelly, da Harvertz da Nwaneri suka jefa ya sanya Man City cikin garari. Tun minti na 2 da fara wasan kyaftin ɗin tawagar Arsenal Martin Ordegaard ya…
-
ATHLETICO: Abinda ya kamata Ku Sani Dangane Da Wasan Athletico Madrid Da Getafe.
Ibrahim Adamu Dutse. Ranar Talata 4 ga watan Fabrairu da misalin ƙarfe 8 na dare agogon Nijeriya manyan ƙungiyoyin ƙwallon ƙafa biyu Athletico Madrid da Getafe zasu kece raini a filin wasa na wanda Metropolitano dake birnin Madrid, domin neman gurbin tikitin wasan na kusa da na ƙarshe na gasar Copa Del Rey da ake…