Category: Tech
-
JIGAWA: Chairman embarks river embankment along Hadejia …
HASSAN TURAKI. In an effort to enhance agricultural farming system as well as the economy and well-being of the people of Malam. local Government area. The council chairman of Malam Madori Salisu sani Garin-Gabas has fulfilled the promise made shortly after receiving a demand of the people of Matsa village , Arki ward in Malam…
-
USAGM: The U.S agency for global media …
Jafar Idris. (USAGM)3-days training for affiliates in Nigeria, came to a successful end. The training had 21 participants from different media houses including TV and Radio in Nigeria The training concentrated on how journalists could work smart and hard and yet be more effective through the use of artificial intelligence. There were both theoretical and…
-
Masana Kimiyyar Sin Sun Kirkiro Sabuwar Fasahar AI Mai Hasashen …
Ibrahim Adamu Dutse. Masana kimiyyar kasar Sin sun kirkiro wani sabon samfurin kirkirarriyar basira ta fasahar AI domin yin hasashen zuwan mahaukaciyar guguwa, wanda hakan ya ba da sabuwar fa’ida da kara haskaka hanyoyin inganta shirin tunkarar bala’o’i a duniya. A kwanan baya, masu bincike daga cibiyar nazarin teku a kwalejin kimiyya ta kasar Sin…
-
DIGITAL ERA: Journalists are trained to understand and use AI in order to …
Hassan Turaki. The first in a series of AI training for journalists working at USAGM’s VOA affiliates in Nigeria. The training will teach the participants how to use AI tools and knowledge to modernize and optimize their media operations. The United States Agency for Global Media trains hundreds of journalists, editors, broadcasters, and media managers…
-
KENYA: Fasahar Sin Na Ingiza Samar Da Wutar Lantarkin Kenya.
Ibrahim Adamu Dutse. Kasar Kenya na amfani da damar ci gaban fasahar kasar Sin don kara dogaro da samar da wutar lantarki a kasar. Darektan ma’aikatar kula da harkokin rarraba wutar lantarki ta kasar Joseph Siror ne ya bayyana hakan a ranar Juma’a, inda ya shaidawa kamfanin dillancin labarai na Xinhua a Nairobi, babban birnin…