Category: Sport
-
Dan wasan Barau FC zai shilla tawagar yan kasa da shekaru 20 …
IBRAHIM A. MAKAMA. Babban mai horar da tawagar Najeriya yan kasa da shekaru 20 Aliyu Zubairu, ya gayyaci dan wasan gaban kungiyar kwallon kafa ta Barau FC, Ibrahim Yunusa Sulaiman zuwa sansanin daukar horon kungiyar, a shirye shiryen da tawagar ta ke na wakiltar Najeriya a gasar cin kofin Nahiyar Africa yan kasa da shekara…
-
SPORT: Barau FC Receives Brand New Coaster From Deputy President of …
Hassan Turaki. Deputy President of the Senate, Dr. Barau I. Jibrin has donated a brand new 40- seater coaster bus to Barau football club, aiming to boost the morale of the team in the ongoing Nigerian National League. In a statement signed by the club’s Media officer Ahmad Hamisu Gwale revealed that the donation occurred…
-
Ko Barcelona Za Ta Iya Sake Zazzagawa Valencia Ƙwallaye 7 Yau?.
Ibrahim Adamu Dutse. Biyo bayan nasarar da suka yi akan Alavés a ƙarshen mako, Barcelona za ta dawo taka leda a yau Alhamis don ƙarawa da Valencia a wasan daf da na kusa da na karshe a gasar Copa del Rey a filin wasa na Estádio de Mestalla dake Valencia. Barcelona na cigaba da jan…