Category: Security
-
NIGERIA: Anyi wa kasashe gargadi dangane da hana Najeriya izinin shiga kasashen su …
Hassan Turaki. Babban Hafsan Tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa, ya gargaɗi ƙasashe cewa Najeriya ba za ta yarda da rashin girmamawa daga kowace ƙasa ba. Ya bayyana hakan ne bayan da Ƙasar Kanada ta hana wasu jami’an sojin Najeriya takardar izinin shiga ƙasar, duk da cewa an gayyace su don halartar wasannin Invictus a Vancouver.…
-
NMDPRA: An dauki matakin dakile gobarar tankokon man fetur …
Hassan Turaki. Hukumar kula da dakon man Fetur (NMDPRA) ta sanar da cewa daga ranar 1 ga watan uku na shekarar 2025, za’a hana manyan motocin tankokin mai masu daukan lita 60,000 zirga-zirga a kan titunan Najeriya. Wannan mataki yana da nufin rage yawaitar hadurran manyan motocin mai, waɗanda ke haddasa gobara da asarar rayuka,…
-
NPF: Jigawa command kicks off DCOs’ training …
Hassan Turaki. According to commad’s spoke person said the training program will extend from SPs to PCs. A two-week intensive training program has been introduced by the Jigawa State Police Command for all Divisional Crime Officers (DCOs) throughout the state in concerted efforts to improve capacity building and fortify investigative expertise. The program, which began…
-
BOMB: Mutum bakwai sun rasa ransu a garin yani dake safana …
Hassan Turaki. Wani jirgin sojin Najeriya ya jefa bom kan fararen hula inda ya kashe mutum bakwai a yankin Yani da ke Ƙaramar Hukumar Safana ta Jihar Katsina. Mamatan sun hada da mutum shida ’yan gida ɗaya, kamar yadda wani shaida ya bayyana. Hakan na zuwa ne bayan wasu jami’an tsaro da suka hada da…
-
NATIONAL GRID: Establishing a special force will be a solution ??
Ibrahim Adamu Dutse. Nigerian government has announced that it will establish a special force to protect the country’s power lines and power plants from vandals who attack and destroy them. The Minister of Interior, Olubunmi Tunji-Ojo, made this known on Friday in an interview with Channels Television, where he said the officers to be deployed…
-
NIJER: Kungiyoyin fararen hula a Nijar sunyi fatali da taron dawo da demokradiyya …
ibrahim Adamu Dutse. Kungiyoyin fararen hula na kasar Nijar sun kaura cewa taron da aka shirya guda nar wa domin tsara yadda za a mayar da mulki ga farar hula bayan han barar da gwamnatin bazum. Yayin da za a fara babban taron ƙasa a Jamhuriyar Nijar, domin tsara yadda za a mayar da mulki…
-
FRSC: Hukumar kiyaye hadura ta kasa ta tabbatar da mutuwar mutane 23 a Kano …
By Hassan Turaki. Hukumar kiyaye haɗɗura ta ƙasa (FRSC) reshen Jihar Kano ta tabbatar da wani mummunan haɗarin mota da ya yi sanadin mutuwar mutane 23 tare da jikkata wasu 48. Haɗarin wanda ya faru ne a ranar 13 ga Fabrairu, 2025, da misalin ƙarfe 9:50 na dare a ƙarƙashin gadar Muhammadu Buhari da ke…
-
Gaza ceasefire: Hamas hands over 3 Israel detainees …
Saleh Umar Andaza. Israel has begun freeing prisoners from Israeli jails on Saturday as part of a ceasefire deal between Israel and the militant Palestinian group Hamas. Four were taken to hospital for medical examinations upon arrival in the occupied West Bank city of Ramallah, the Red Crescent said. “Our teams are transferring four released…
-
ABROAD: Russian customs service detained a 28-year-old US citizen at Vnukovo Airport in Moscow
Saleh Umar A data. “On February 7, Vnukovo customs officers detained a 28-year-old US citizen who was carrying marmalade with cannabinoids in his luggage,” Russian customs service told TASS. The report does not name the man in question, but states that authorities have opened a criminal case against him with possible penalties ranging from 5…
-
WUNTI ALKHAIR: Ku guji bada kuɗin rijistar tallafi …
Hassan Turaki. An ja Hankalin gidauniyar Wunti Al-khair kan yadda wasu bata gari ke karban naira 200 ko abin da yafi haka da sunan rijistan tallafin shinkafa, kudi da sauran muhimman kayaki. Yana da kyau alumma ta sani cewa gidauniyar Wunti Al-khair bata taba karbar ko sisin kobo ba a hanun Jama’a musamman masu bukatar…