Category: Security
-
TARBIYA: Tarar miliyan biyu da zaman gidan yarin ga masu nuna tsiraici a …
Hassan Turaki. Shugaban Kasar Burkina Faso Ibrahim Traore Ya saka dokar biyan tarar miliyan biyu da zaman gidan yari ga duk macen da ta bayyana tsiraicinta a kafafen sadarwa na zamani. Yace Africa an san mu da martaba al’adun mu da Addinin mu saboda haka ni ba na goyon bayan Komawa baya Irin ta turawa…
-
NPF: An gano gawar wani tsohon Kwanturola-Janar, a ɗakin otel …
Hassan Turaki. Rundunar ’yan sandan Najeriya tace ta gano gawar wani tsohon Kwanturola-Janar na Hukumar Shige da Ficen Najeriya me suna David Shikfu Parradang, a ɗakin wani otel. A baya dai an ruwaito cewa wasu masu garkuwa da mutane ne suka kashe Mista Parradang bayan sun karɓe kuɗin da ya ciro a banki a yankin…
-
BAUCHI: Alhaji Nuru ya shiga hanun hukuma sakamakon kashe matar sa …
Hassan Turaki. Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Bauchi Ta Kama Wani Dan Kasuwa Bisa Zargin Kashe Matarsa Kan Rabon Kayan Bude Baki Cikin wata sanarwa da rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta rabawa manema labarai dauke da sa hannun Kakakin Rundunar CSP Ahmed Mohammed Wakil, da karfe 11:30 na dare ne aka ja hankalin rundunar kan…
-
JUSTICE: Jigawa state high court sentences 2 persons to death by hanging …
Hassan Turaki. Jigawa State High Court No4 sitting in Dutse under Presiding Judge Hon. Justice Ahmed Mohammed Abubakar delivered a judgement in a case involving two convicts, HAMIM AUWALU and ASHIRU SALISU of Sabalari Village under Dutse Local Government Area of Jigawa State whom were found guilty for the offence bordering Conspiracy, deceitful abduction for…
-
KOTU: Segun zai yi wata 6 a gidan yari sakamakon satar kaza …
Hassan Turaki. Wata kotun majistare da ke zamanta a Ago Iwoye, Jihar Ogun, ta yanke wa wani matashi ɗan shekara 21, Adebanjo Segun, hukuncin ɗaurin watanni shida a gidan yari bisa samun sa da laifin satar kaza. Jami’in hulɗa da jama’a na Hukumar tsaro ta Civil Defence, Dyke Ogbonnaya ne ya bayyana hakan a wata…
-
TA’ADDANCI: Yan fashi sunyi awun gaba da kwale-kwale …
Hassan Turaki. Wasu ’yan ta’adda da ake kyautata zaton mayaƙan Boko Haram ne sun yi fashi da makamin wasu kwale-kwalen kamun kifi guda takwas a hannun masunta a Doron Baga da ke Ƙaramar Hukumar Kukawa ta Jihar Borno. Lamarin ya faru ne da yammacin ranar Asabar a ƙauyen Kaimo da ke da tazarar kilomita huɗu…
-
JIGAWA: Mummunan hatsari ya lankwame rayuka …
Hassan Turaki. Mutane huɗu sun rasa rayukansu, wasu 10 kuma sun samu raunuka bayan wata motar bas ƙirar Hummer ta kama da wuta a garin Gwaram dake Jihar Jigawa. Kamar yadda jami’in hulda da jama’a na hukumar yan sandan jihar Jigawa SP Lawan shiisu Adam ya tabbatar cewa lamarin ya faru ne da ƙarfe hudu…
-
ARREST: Stolen car recovered, suspect arrested in shuwarin…
Hassan Turaki. Jigawa state police arrested Alhassan isah (AKA Tata) after through investigation by receiving the report On 21st February 2025, at about 08:30 am, whereby Abdurrahman Sadiq ‘m’, a Staff of Nigeria Institute Of Oil Palm Research (NIFOR) was reported at Dutse Division that, he parked his motor vehicle mazda 323 model f with…
-
JOS: An dakatar da hakan ma’adanai a jahar plateau …
Hassan Turaki. Gwamnan Jihar Filato, Caleb Mutfwang, ya bada umarnin dakatar haƙar ma’adanai a faɗin jihar daga ranar 21 ga watan Fabrairu, 2025. Caleb ya yanke wannan shawarar ne saboda ayyukan haƙar ma’adanai ba bisa ƙa’ida ba wanda ke da alaƙa da laifuka da suka shafi ta’addanci, satar mutane, da fataucin miyagun ƙwayoyi. Gwamnan, ya…
-
SANARWA!: muhimmiyar sanarwar daga hukumar yan sandan jihar Jigawa …
Hassan Turaki. Jami’in hulda da jama’a na rundunar yan sandan jihar Jigawa SP. Lawan shi’isu adam na Sanar Da Matasa Yan Asalin Jahar Jigawa Wadan da Suka Nemi Shiga Aikin Yan Sanda, Har Takai Ga Sun Zauna Jarrabawa Ta (CBT), Amma Ba Suyi Nasaraba. Ana Umartar Su Da Su Duba Sunayen Su Ta Wannan Shafin…