Category: Security
-
AJALI: Garin guje wa jami’an kiyaye hadura, ya kade yar shekara 2 har lahira …
HASSAN TURAKI. Wani direban motar bas ya murƙushe wata yarinya ’yar shekara biyu a ƙoƙarin gujewa kamun jami’an hukumar kare haƙƙin jama’a na Jihar Edo. Lamarin ya faru ne a kan titin Ring Road da ke birnin Benin a ranar Laraba lokacin da jami’an hukumar suka yi artabu da wani direban motar bas a lokacin…
-
NAF: An murkushe wasu yan bindiga a Katsina …
HASSAN TURAKI. Dakarun Sojin Saman Najeriya (NAF), sun kashe manyan shugabannin ’yan bindiga guda biyu, Gero (Alhaji) da Alhaji Riga, tare da wasu mayaƙansu sama da 20 a wani hari ta sama da suka kai a Jihar Katsina. Harin ya faru ne a ranar Laraba, 13 ga watan Maris, a dajin da ke Ƙaramar Hukumar…
-
KISHI KO HAUKA: Ta kashe kishiyar ta bayan sheka mata ruwan zafi …
HASSAN TURAKI. Wata mata ta kashe kishiyar ta bayan sheka mata ruwan zafi da ya illata rayuwar ta.shugaban sashin hulda da jama’a na hukumar yan sandan jihar Jigawa SP Lawan Shi’isu Adam ne ya tabbatar da faruwar lamarin a wani rubutaccen sako da ya aike wa manema labarai. Matar me suna Rukayya Adamu me shekaru…
-
CULPABLE HOMICIDE: Rukayya poured hot water on her co-wife resulted death in Dutse …
Hassan Turai. According to Jigawa state police command through force public department said; information from Buju village, Dutse LGA, indicated that Rukayyah Amadu 20 years of the same address poured hot water on her co-wife, namely Asiyah Amadu age 30 years, following a misunderstanding that arose between them. As a result, Hasiya Amadu sustained varying…
-
JIGAWA: Anyi wa amarya yankan rago a Hadejia …
Hassan Turaki. Hukumar yan sandan jihar Jigawa ta tabbatar da labarin rasuwar wata amarya da aka kashe ta me suna Zainab Ibrahim yar shekara ashirin da biyu (22) a unguwar warware dake karamar hukumar Hadejia ta jihar Jigawa sati biyar (5) da auren ta.Jami’in hulda da jama’a na rundunar yan sandan jihar SP Lawan Shi’isu…
-
JIGAWA: Unknown killers slain bride in Hadejia …
Hassan Turaki. Hadejia Divisional Police Headquarters in Jigawa state received a distress call that, Zainab Ibrahim 22 years of Warware Quarters, Hadejia Local Government area was found unconscious in pool of her blood at her five (5) weeks matrimonial home. Police public relations officer of the state confirmed that “the Hadejia Divisional Police Officer led…
-
JIGAWA: Yan sanda sun gano gawar almajiri an cire masa kai da …
Hassan Turaki. Rundunar yan sandan jihar Jigawa ta tabbatar da tsintar gawan wani almajiri dan shekara goma sha huɗu (14) a gefen hanya wanda ya bata tsawon kwanaki biyu ba’a ganshi ba. Kakakin hukumar yan sandan jihar Jigawa Shi’isu lawan adam ya tabbatar da faruwan wannan mummunar ta’asa. Shi’isu yace an tsinci gawar almajirin me…
-
INHUMANE : Almajiri discovered headless with private part removed …
Hassan Turaki. Jigawa state police command through it’s spoke person SP shi’isu lawan adam confirmed that on 12/03/2025 information from Divisional Police Headquarters Gwaram, noted that, a dead body was sighted by the roadside along Jikas-Dabaja village, Gwaram LGA. Shi’isu added that a team of policemen rushed to the scene, and discovered a dead body…
-
MOTIVATION: Hardwork resulted commendation …
Hassan Turaki. The Jigawa State Human Rights Advocate honored the Jigawa State Police Command’s Officer in-charge of Gender and Family Support Units. The Jigawa State Human Rights Advocate has proudly presented a prestigious award to W/ASP Monica Emmanuel, Officer in Charge of the Gender and Family Support Units of the Jigawa State Police Command, in…
-
RESCUE: Motorcycle thief rescued from mob beating by police …
Hassan Turaki. The Jigawa state police command confirmed the rescue of Mujitaba Suleiman of Roni local government who was suspected to be a motorcycle thief. The command Spoke person Shi’isu lawan adam said that; the suspected Mujitaba rescued by the police patrol team attached to Kazaure division whereby reached to Gada market after receiving a…