Category: Security
-
AJALI: Mutane biyu sun rasa rayukan su …
HASSAN TURAKI. Mutane biyu ‘yan asalin Jihar Kano sun rasa rayukan su bayan da dutse ya rufe su a wani wajen haƙar ma’adinai da ake yi ba bisa ƙa’ida ba a unguwar Farin-Doki dake ƙaramar hukumar Shiroro, ta Jihar Neja. Rundunar ‘yan sandan jihar tace mutanen na haƙar ma’adinai cikin dare ne lokacin da wajen…
-
Ƴan sanda sun kama wanda ake zargin yiwa yar sa aiki …
ASHIRU GAMBO. Rundunar ƴansandan jihar Bauchi ta kama wani mutum mai shekara 50, bisa zargin yi wa ƴarsa ciki a ƙauyen Kurmi Ado da ke ƙaramar hukumar Ganjuwa a jihar. Kakakin rundunar ƴansandan jihar, SP Ahmed Wakil ya tabbatar wa manema labarai faruwar lamarin, inda ya ce rundunar na shirin gurfanar da shi a gaban…
-
KISAN EDO: Kwamiti sun Zayyana bukatun su …
IBRAHIM A. MAKAMA. Matimakin gwamnan Kano ya ce gwamnatin Edo, ta ce tuni ta ɗauki matakai baya ga rushe ƙungiyar ‘yan sa-kai da ake zargi da hannu a kisan mafarautan.Hukumomi a jihar Kano, sun yi ƙarin haske game da bayanai da sunayen da aka tattara na iyalan mutanen da aka kashe a garin Uromi, da…
-
TSARO: An sace motar Nuhu Ribadu …
HASSAN TURAKI. Rundunar Ƴan sanda ta babban birnin tarayya Abuja ta fara bincike kan sace wata mota ƙirar Toyota Hilux mai launin baƙi mallakin Ofishin Mai Baiwa Shugaban Ƙasa Shawara Kan Harkokin Tsaro ONSA, Nuhu Ribadu, wadda aka sace yayin da ake cikin sallar Juma’a a Abuja. Majiyoyi sun bayyana cewa an ajiye motar ne…
-
Sanarwa Ta Musamman Daga Rundunar ‘Yan sandan Jahar Jigawa.
HASSAN TURAKI. Ana sanar da duk matasa ‘yan asalin Jahar Jigawa da suka sami nasarar shiga aikin Dan sanda a matsayin (Police Constables) na shekarar 2022/2023. Da su hallara a babban ofishin yan sanda (police headquarters) da ke Dutse, tun daga yau Juma’ah 11/04/2025 da karfe 5pm zuwa gobe Asabar 12/04/2025 da karfe 9am na…
-
Nigeria police Withdraws Sanusi’s Invitation …
HASSAN TURAKI. The Nigeria Police Force has withdrawn its earlier invitation extended to Alhaji Sanusi in connection with the unfortunate incident that occurred in Kano State during the Sallah celebration on March 30, 2025. The invitation was initially issued to enable Alhaji Sanusi to provide his account of the events that led to the breakdown…
-
HAWAN SALLAH: Hukumar yan sanda ta gayyaci Sarkin Kano ofishin ta na Abuja
HASSAN TURAKI. Sanusi Lamido Sanusi Ya Samu Gayyata Daga Rundunar ‘Yan Sanda! An samu wata takarda mai dauke da gayyata daga rundunar ‘yan sanda zuwa ga Sarkin Kano Na 16 Sanusi Lamido Sanusi, wadda ke kira da ya halarci wani bincike da za a gudanar a Abuja dangane da wata matsala da ta faru a…
-
POLICE DAY: CP, high ranking officers included in sanitation team
HASSAN TURAKI. Today, Friday, April 4, 2025, in honor of the 2025 National Police Day, the Jigawa State Police Command held a statewide sanitation exercise to promote environmental hygiene and strengthen community relations. The exercise was held in Dutse, the state’s capital, at Hakimi Street, Yan tifa, and Tsohuwar Kasuwa. Officers and men from the…
-
COURT: No press interviews on Natasha & Akpabio issue
HAUWA SANI. Justice Binta Fatima Nyako of the Federal High Court in Abuja has barred parties in the suit filed by suspended Senator Natasha Akpoti-Uduaghan against the President of the Senate, Godswill Akpabio, and three others from granting press interviews on issues relating to the case. The judge issued the order on Friday following a…
-
POLICE DAY: Jigawa state police provides free medical services …
HASSAN TURAKI. In a bid to foster community engagement and promote public health, the Jigawa State Police Command has successfully conducted free medical outreach for residents across the state in celebration of National Police Day. The humanitarian initiative, held at Dutse Ultramodern Market, Dutse metropolis, provided essential healthcare services, including general medical consultations, blood pressure…