Category: Security
-
IMO: Masu sayar da yaro sun shiga komar yan sanda
EDITA. Rundunar ’yan sandan Jihar Imo ta kama wasu mata biyu a lokacin da suke yunƙurin sayar da wani yaro ɗan shekara huɗu da aka yi garkuwa da shi a Owerri kan kuɗi Naira miliyan 2.7. An yi garkuwa da yaron ne a Abuja a lokacin da yake tallan kayan miya, sannan aka kawo shi…
-
ASO VILLA: Za’ayi garambawul kan dabarun tsaro …
HASSAN TURAKI. Shugaban kasa, Bola Tinubu, ya bayar da umarnin gaggauta yin garambawul ga dabarun tsaron kasa, inda ya bukaci daukar matakin gaggawa don kawo karshen tashe tashen hankula a jihohin Borno, Benue, Plateau da Kwara. Shugaban wanda ya gana da shugabannin tsaro a fadar shugaban kasa dake Abuja na tsawon sa’o’i biyu, yace dole…
-
LAGOS: Ana zargin wani da kashewa da daddatsa gawar mahaifin sa …
HAUWA SANI. Jami’an ‘yan sandan Legas sun kama wani mutum da ake zargin ya kashe mahaifinsa tare da daddatsa gangar jikin mahaifin nashi… Rundunar ‘yan sandan jihar Legas ta kama wani matashi dan shekara 24 mai suna Sowe Temidayo Igbekele da laifin kashe mahaifinsa mai suna Babatunde Sowe Kayode mai shekaru 60 tare da daddatsa…
-
TSARO: Matashi ya shiga komar yan sanda bayan kama shi da harsashi
EDITA. An kama matashin Sojan Nigeria dauke da harsashin bindiga guda 214 zai kai wa barayin daji, cikin harsashin akwai wanda ake harbo jirgin sama da su Sunansa Private Yahaya Yunusa Sojan Nigeria, dan shekaru 25, an kamashi a garin Jaji dake karamar hukumar Igabi jihar Kaduna Yana aiki da rundina Soji na 197 Special…
-
KATSINA: hatsaniya a ofishin hukumar hisbah …
EDITA. Jami’in Hisbah Ya Lakadawa Matashiya Dukan Kawo Wuƙa a Katsina An samu rahoton cin zarafi daga wani jami’in hukumar Hisbah a jihar Katsina, inda ake zargin ya lakadawa wata matashiya mai suna Aisha Musa dukan kawo wuƙa ba tare da bin tsarin doka da oda ba. Lamarin ya faru ne da ƙarfe 8:00 na…
-
HUKUNCI: za’a rataye masu garkuwa da mutane …
EDITA. Gwamnan Jihar Edo, Monday Okpebholo ya bayyana cewa masu garkuwa da mutane da aka samu da laifi a jihar za su fuskanci hukuncin kisa ta hanyar rataya. Okpebholo ya bada tabbacin a shirye yake ya sanya hannu akan sammacin kisa na waɗanda aka yankewa hukunci a jihar idan kotu ta same su da laifi.…
-
JIGAWA: Muhimmiyar Sanarwa Daga Rundunar ‘Yan Sandan Jahar Jigawa.
HASSAN TURAKI. Rundinar ‘yan sandan Jahar Jigawa karkashin jagorancin CP AT Abdullahi, psc, tana sanar da ilahirin jama’ar Jahar Jigawa cewa daga gobe Asabar 19 ga watan April har zuwa 11 ga watan May, 2025, za ta gudanar da atisaye na koyar da harbi ga sabbin kuratan ‘yan sanda. Za’a yi atisayen ne a garin…
-
NAF: Sojojin sama sun hallaka yan
Rundunar Sojin Sama ta Najeriya (NAF) a ƙarƙashin atisayen (Operation) HAƊIN KAI (OPHK) ta kai hare-hare kan sansanon ‘yan ta’adda guda biyu a yankin Sambisa da Kudancin Jihar Borno. Harin saman, wanda aka kai ranar 15 ga Afrilu, 2025, ya biyo bayan sahihan bayanai na sirri game da manyan kwamandojin ‘yan ta’adda da ke yankin,…
-
SASANTO: An sasanta tsakanin Nigeria da Niger …
HASSAN TURAKI. Gwmanatin Sojin Nijar ta sanar da cewa sun sasanta da Gwmanatin Najeriya. Hakan ta faru ne bayan ziyarar aiki da Ministan Harkokin Wajen Najeriya, Yusuf Maitama Tugga ya kai birnin Yamai, fadar gwamnatin Nijar. Bayan sanya hannu kan takardar, Ministan Harkokin Wajen Nijar, Bakary You Sangare, ya bayyana cewa, “da ma Najeriya ’yan…
-
BORNO: Kananan hukumomi 3 boko haram suka kwace
EDITA. Sanatan mai wakiltar Borno ta kudu, Sanata Ali Ndume, ya bayyana cewa a halin yanzu mayaƙan Boko Haram sun ƙwace yankunan ƙananan hukumomi uku a jihar. Ali Ndume ya bayyana cewa mayaƙan kungiyar sun kashe fararen hula samada 200 da sojoji 100 a sabbin hare-haren da suka kai a sassan jihar a baya-bayan nan.…