Category: Politics
-
2027: Na tsine wa jam’iyyar APC, zata lalace – El-rufa’i
HAUWA SANI. Tsohon gwamnan jihar Kaduna mal. Nasir El-rufa’i yace ya tsine wa jam’iyyar APC ne saboda lalacewa ta yafi amfani ga duk wani dan Nigeria me kishin kasa. El-rufa’i ya ambata cewa “Ko Ɗa ka haifa, ka yi iya ƙoƙarin ka, kayi Addu’a, amma ya fanɗare, dole ka tsine masa ka barshi da duniya,…
-
2027: Idan kuka sake zaɓen tinubu za kuyi nadama
HASSAN TURAKI. Idan na bayyana muku yadda Bola Tinubu yake yin ƙulla-ƙulla wajan ganin ya kashe Yankin Arewa To yan Arewa Ba zasu ƙara Zaɓar Bola Tinubu Ba, za kuyi nadamar marawa Tinubu baya a zaben 2027. Inji Dr Hakeem Baba-Ahmed. Tsohon Mashawarcin Siyasa na Bola Tinubu, Dr. Hakeem Baba-Ahmed, ya fito fili yana jan…
-
APC: Karka shigo APC da kungiyar kwankwasiyya Inji Abdullahi Abbas
MUHAMMAD CHAMAMA. Shugaban jam’iyyar APC a Kano, Abdullahi Abbas yayi kira ga jagoran jam’iyyar NNPP na ƙasa, Rabi’u Musa Kwankwaso da kar ya shigo jam’iyyar APC da kungiyar siyasar sa mai suna Kwankwasiyya. Abbas ya bayyana haka ne a wani taron manema labarai da ya gabatar a sakatariyar APC ta Kano a yau Juma’a, ya…
-
RIVERS: Majalisa ta ja kunnen shugaban riko …
HASSAN TURAKI. Kakakin Majalisar Wakilai, Hon. Abbas Tajudeen, ya tunatar da shugaban rikon kwarya na Jihar Ribas, Bice Adimiral Ibok-Ete Ekwe Ibas, kan iya hurumin da yake da shi na shugabancin wannan rikon kwarya, karkashin dokar ta-baci a halin yanzu. Shugaban majalisar, ya bayyana haka ne a lokacin kaddamar da wani kwamitin wucin-gadi mai dauke…
-
2027: Atiku vows to lead coalition to Unseat Tinubu …
HASSAN TURAKI 2027 political alignments begin to take shape ahead of the 2027 general elections, former Vice President and 2023 Presidential Candidate of the Peoples Democratic Party (PDP), Atiku Abubakar, has declared that the opposition coalition he is spearheading will adopt any platform necessary to ensure the defeat of President Bola Tinubu and bring about…
-
NNPP: Kwankwaso bazai koma APC ba Inji Buba Galadima …
HASSAN TURAKI. Jigo a jam’iyyar NNPP mai alamar littafi, Buba Galadima, ya ƙaryata jita-jitar da ke cewa ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar a 2023, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso, na shirin komawa APC. Galadima ya ce jam’iyyar NNPP na cigaba da nunawa ƴan Najeriya irin tsarin mulkin da ya dace da nagartaccen shugabanci da take…
-
SIYASAR KANO: Fa’izu Alfindiki ya fadi ra’ayin sa …
EDITA. Kamar yadda ya wallafa a shafin sa na facebook Fa’izu Alfindiki yace ; In banda son zuciya irin na yan Kwankwasiyya basu ma shigo jam’iyyar APC ba amma har sun fara yunkurin raba Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima da Kujerar sa ! Babu wanda duk Najeriya ya kawowa Shugaban Kasa Bola Tinubu kuri’u kamar…
-
PDP: Communique issued by Governor’s forum …
BY: EDITOR. The Peoples Democratic Party Governors’ Forum (PDPGF) held its 2025/4th Meeting in Ibadan, Oyo State, and resolved the following; The Forum restates its solidarity with His Excellency, Sir Siminalayi Fubara, on the ordeal into which his state and people are being plunged by the declaration of a state of emergency. And we reiterate…
-
ASO VILLA: Fadar shugaban kasa tayi amai ta lashe …
HASSAN TURAKI. Fadar Shugaban Ƙasa ta janye jerin Naɗe-naɗen da Kakakin Shugaban Ƙasa kan Harkokin Yaɗa Labarai da Hulɗa da Jama’a, Sunday Dare, ya wallafa a ranar Laraba, inda ta amince cewa akwai kura-kurai a cikin adadin da aka bayar. Sunday Dare, wanda ya wallafa a shafinsa na Twitter, cewa Shugaba Bola Tinubu ya naɗa…
-
TSARO: Minista yace a sake karatun …
HASSAN TURAKI. Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya ƙaryata wani rahoto da ke cewa wai ya ce a yi watsi da damuwar da Gwamnan Jihar Borno, Babagana Zulum, ya yi kan batun tsaro. A wata sanarwa da ya wallafa a shafin sa na X, Idris ya ce labarin ba gaskiya…