Category: News
-
DUTSE: Maimartaba Sarkin Dutse ya ziyarci Maimartaba Sarkin Jiwa …
Hassan Turaki. MAI MARTABA SARKIN DUTSE ALH. MUHAMMAD HAMIM NUHU SANUSI CFR ya ziyarci Fadar Mai Martaba Sarkin Jiwa dake Abuja Alh. Idris Musa bisa rasuwar Mahaifiyar sa. Sarkin ya samu rakiyar MAI MARTABA SARKIN MORIKI ALH. BASHIR ISMA’IL AR. III dake Jihar Zamfara, da Mai Girma Sarkin Fadar Dutse Alh. Wada Alhaji Shugaban Ma’aikata…
-
SARKIN DUTSE: Maimartaba Sarkin Dutse ya ziyarci shehun Borno gabanin bikin bada …
Hassan Turaki. MAI MARTABA SARKIN DUTSE ALH. MUHAMMAD HAMIM NUHU SUNUSI CFR, ya isa Ƙasar Maiduguri domin halartar Bikin Bayar da Sandar Girma ga Mai Martaba Shehun Bama ALH. DR. UMAR IBN KYARI UMAR AL-AMIN EL-KANEMI. Ya fara da ziyartar Uban Ƙasa Shehun Borno wadda suka haɗu da Mai Martaba Sarkin Argungu, da Sarkin Kagara,…
-
PROF. YUSUF’s ARREST: LND representatives visited kuje prison again …
By Editor. Professor Usman Yusuf appreciate the public show of love and prayers whilst he’s remanded in kuje prison after arrested by the economic and financial crimes commission (EFCC).Spoke person league of northern democrat Dr. Ladan Salihu confirmed this via his facebook handle shortly after visited Yusuf in preparation to his court appearance next Tuesday.According…
-
TEACHERS COLLAPSE IN SHOCK: FCT Council Chairs Fail to Implement 70,000 Minimum Wage …
By Editor. Primary school teachers in some area councils of the Federal Capital Territory (FCT) reportedly collapsed last week after receiving their January salary without the expected minimum wage of N70,000. The teachers, who had incurred debts and hoped to pay them off with the new wage, were left disappointed and disillusioned. According to sources,…
-
HADEJIA: Gawuna ya halarci naɗin sarautar Mohammed Babandede a matsayin sabon Magajin Rafin Haɗeja…
Ashiru Gambo Mai girma tsohon Mataimakin Gwamnan Kano, wanda yayi wa jam’iyyar APC Takarar Gwamna kuma Shugaban Hukumar Gudanarwa na Jami’ar Bayero dake Kano, haka zalika sabon Shugaban Hukumar Gudanarwa na bankin Federal Mortgage Bank of Nigeria, Dr. Nasiru Yusuf Gawuna ya jagoranci tawaga zuwa fadar garin Haɗejar jihar Jigawa don shaida naɗin sarautar aminin…
-
KANO: Hukumar tace fina-finai ta dakatar da wani “Film” na badala …
Hassan Turaki. Film din mai suna “Zarmalulu” ana zarginsa da rashin ma’ana tare da kama da wani suna na badala, a saboda da haka Hukumar ta dakatar da shi tare da kira ga dukkannin wanda suka fito a cikin sa dasu bayyana a gaban kwamatin da Hukumar ta kafa wanda kin yin hakan ka iya…
-
DUTSE: Wani yaro ya samu kyautar doki daga mai martaba sarkin Dutse …
Hassan Turaki. Cikin ikon Allah da yammacin wannan rana MAI MARTABA SARKIN DUTSE ALH. MUHAMMAD HAMIM NUHU SANUSI CFR ya halarci wajen Rufe Gasar Tseren Sukuwa ta Doki wacce Ƙungiyar Dutse Emirate Horse Racing Club suka shirya domin Cikar Shekara biyu na Mai Martaba Sarkin Dutse bisa Gadon Sarauta. An gudanar da Gasar ne a…
-
Taƙaitaccen Tarihin Rayuwar Tsohon Gwamnan Soja na Jihar Katsina Marigayi Isah Kachako …
Saleh Hussaini Takai. An haifi marigayi Sanata Col. Isa Kachako mai ritaya a ranar 15 ga watan Janairun shekarar 1940 a garin Kachako da ke yankin ƙaramar hukumar takai a yanzu. Ya fara karatun mahammadiya a gaban mahaifin sa daga bisani ya shiga makarantar Firamare a shekarar 1950 zuwa 1953 a garin Durbunde. A shekarar…
-
BINCIKE; An gano mutum dubu shida da akayi wa katin dan kasa ta hanyar bogi …
Guarantee Media. Nijeriya ta gano ‘yan Nijar 6,000 da aka yi wa rajistar samun lambar NIN da ke nuna asalin ‘yan kasa Garantee Media ta rawaito cewa ministan harkokin cikin gida na Nijeriya Olubunmi Tunji-Ojo ya sanar da hakan, inda yace gwamnatin tarayya ta umarci da a gaggauta kwace wadannan lambobi na NIN da aka…
-
Consideration of states creation …
Hassan Turaki. House of Reps considers the Creation of 31 New States in Nigeria The proposed States includes Okun, Okura, and Confluence (Kogi); Benue Ala and Apa (Benue); FCT State; Amana (Adamawa); Katagum (Bauchi); Savannah (Borno); and Muri (Taraba). Also include New Kaduna state and Gujarat states from Kaduna state; Tiga and Ari from Kano,…