Category: News
-
DUTSE: Sarki ya halarci taro akan doki …
Hassan Turaki. Sarkin na dutse Alhaji Hamin Nuhu Sunusi, yayi ba zata ne yayin da ya amsa gayyatar saukar karatun daliban makarantar Alhuda dake unguwar gida dubu a birnin dutse. Maimartaba Sarkin ya fito ne akan Dokin sa domin farantawa jama’ar sa da kuma nuna musu irin Muhimmanci da suke da shi a wajen sa…
-
DUTSE: Maimartaba Sarkin Dutse ya dawo gida lafiya …
Hassan Turaki. A yau ne Maimartaba Sarkin Dutse Alhaji Muhammad Hamim Nuhu Sunusi ya sauka a filin sauka da tashin jiragen sama na Malam Aminu Kano bayan da ya taso daga filin sauka da tashin jiragen sama na Nnamdi Azikwe dake birnin tarayya Abuja. Maimartaba sarki ya samu tarba daga yan majalissar sarki da sauran…
-
An bukaci majalissar tarayyar Africa da su saukaka tsarin Visa …
Hassan Turaki. Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya buƙaci ƙasashen duniya da su sauƙaƙa tsarin ba da biza ga kamfanonin Najeriya dake ƙoƙarin kafa masana’antu da kasuwanci a ƙetare. Ministan yayi wannan kira ne a Addis Ababa, babban birnin Habasha, a ranar Lahadi yayin da yake wakiltar Shugaban Ƙasa Bola…
-
NNPCL: Da yiwuwar kamfanin NNPCL zai rage farashin litar mai …
Ibrahim Adamu Dutse. Kamfanin kula da albarkatun mai na kasa na fuskantar matsin-lambar rage farashin litar mai. yayin da gidajen mai da hadin gwiwar matatar mai ta dangote ta sanar da dage farashin litar mai karo na farko a 2025 a ranar Litinin. Shugaban kungiyar masu gidajen mai, Billy Gillis-Harry, da mai magana da yawun…
-
CONDOLENCE: Wudil local gov’t chairman condole family and relatives of Dan zago.
Hassan Turaki. The Chairman of Wudil Local Government, Alhaji Abba Muhammad Tukur, has described the passing of renowned politician Alhaji Ahmadu Haruna Zago as a great loss not only to his family but to the entire nation. In a condolence message signed by Wudil Zonal Information Officer, Munzali Muhammad Hausawa, the Chairman stated that the…
-
IT’s RADIO DAY:
HOMOGENEITY OF RADIO AND THE INCREASING NEED FOR IT’S INTEGRATIONNASIRU WAZIRI. World Radio Day is celebrated every year on February 13th to recognize the importance of radio in connecting people and communities around the world. This year’s theme is “Radio and Climate Change,” highlighting the role of radio in raising awareness about climate change and promoting sustainable development . ADVENT OF RADIO IN NIGERIA.…
-
HARAJI: Kudirin harajin tinubu ya tsallake karatu na biyu a majalissar wakilai …
Hassan Turaki. Majalisar Wakilan Najeriya ta amince da ƙudirin haraji a karatu na biyu, bayan zazzafar muhawara kan ƙudirin tsakanin ‘yan majalisar. Tun da farko majalisar ta haɗe duka ƙudurorin harajin huɗu da shugaban ƙasar Bola Tinubu ya aike mata a shekarar da ta gabata zuwa ƙuduri guda kafin fara muhawara a kansa. Shugaban masu…
-
Dan Zago reportedly dead, funeral 1:00 pm today …
Hassan Turaki. Kano state Government announce the passing away of Alhaji Ahmadu Haruna Dan Zago. Dan zago dead as a result of illness, left many children and dependant, his burial scheduled 1:00pm of today Thursday at Kano emir’s palace. before his death, he’s the chairman REMASAB Kano state. May his gentle soul rest in jannatul…
-
RAMADAN: Gwamna bago yace zai karya farashin kayan abinci …
Hassan Turaki. Gwamnatin jihar Neja ta kammala shirinta na zabge farashin kayan masarufi saboda zuwan watan azumin ramadan. Gwamnan jihar Neja, Umar Bago ne ya sanar da hakan a lokacin da ya karɓi baƙuncin tawagar gidauniyar ‘Gates’ a fadar gidan gwamnati dake Minna. Gwamna Bago yace ya ɗauki matakin ne domin sauƙaƙa wa al’umma a…
-
Innalillahi wa’innailaihir-raji’un …
Ibrahim. A. Makama. Shugaban hukumar kwashe shara ta jihar Kano Ambasada Haruna Zago ya rasu bayan fama da rashin lafiya. Daya daga cikin ma’aikatan hukumar ne ya tabbatar da Guarantee media rasuwar Haruna Zago a asibiti. A ranar 5 ga watan Yulin shekarar 2023 gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya nada Haruna Zago…