Category: News
-
GWAGWARMAYA: Farfesa Usman Yusuf ya shaki iskar yanci …
Hassan Turaki. Kotu ta bayar da belin Farfesa Usman Yusuf bayan shafe kwanaki 24 a hannun jami‘an tsaro bisa zargen-zargen aikata ba daidai ba da hukuma mai hana yiwa tattalin arzikin kasa ta’annati EFCC ke yi masa lokacin da ya rike shugabancin hukumar inshorar lafiyar Nijeriya.Mai sharia ta bukaci a saki Farfesan cikin awa 1…
-
RAMADAN: Fadar Sarkin Musulmi ta fitar da sanarwar …
Hassan Turaki. Mai alfarma Sarkin Musulmi Sultan Muhammad Sa’ad Abubakar III Mni CFR yana kira ga al’ummar Musulmi da su fita duba watan Ramadan a gobe Juma’ah 28th ga watan February Wanda yayi daidai da 29th, ga watan sha’aban Wanda Allah yasa ya gani Yana iya tuntubar kwamitin ganin wata yana kira ga duk wanda…
-
JIGAWA: trailer loaded with watermelons overturned along Hadejià , Nguru Road.
Hassan Turaki. A Trailer loaded with watermelons from Yobe state on their way to Southern part of the country somersaulted along Hadejià,Nguru Road early Tuesday morning. The incident happened around 9am Morning hours between kachakama and Jibori villages of Malam Madori and Kirikasamma areas. GuaranteeNews gathered that, the accident was caused as a result of…
-
JIGAWA PENSION: N733,517M DISBURSES TO 281 RETIREES …
Hassan Turaki. The Jigawa State and Local Governments Contributory Pension Scheme Board has commenced disbursement of N733,517,011.13million as terminal/death benefits to 281 retirees and relatives of the deceased Civil Servants. The Executive Secretary of the Board, Dr. Bilyaminu Shitu Aminu, made this known while addressing the beneficiaries at the Pension House in Dutse. He explained…
-
Kungiyoyi daga arewacin Nigeria zasu raka Ahmad Isah majalissa …
Hassan Turaki Kungiyoyi da dama daga Arewacin Nigeria sun shirya wani gan gami na musamman da zasuyi wa Ahmad Isah zuwa majalisar dokokin kasa domin halartar gayyatar da shugaban majalisar yayi masa na ya bayyana a gabanta ya fada musu waya bashi izinin bude gidan Rediyon Brekete family. Za’a hadu ne a babban filin wasa…
-
WATA SABUWA: Majalissa ta gayyaci mai Berekete family …
Hassan Turaki. Majalisar Dattawan Najeriya Ta Gayyaci Ahmad Isa Mai Berekety Family Da Ya Bayyana A Gaban ta Ranar 27 ga watan Fabarairu 2025 Domin Amsa Wasu Tambayoyi dangane da yadda yake gudanar da ayyukan Shi a Brekete Family Majalisar ta gargadi Ahmad isa kan cewa matukar bai amsa gayyatar su ba, zai kara zama…
-
RUSAU: za’a kashe Naira mliyan 284 don gina cibiyar lafiya …
Hassan Turaki. Majalisar Zartarwa ta Jihar Kano ta amince da N284,122,002.61 don gina Cibiyar Lafiya matakin Farko a Rimin Zakara, karamar hukumar Ungoggo a jihar. GuaranteeNews ta ruwaito cewa, a kwanakin baya akalla mutane uku ne suka rasa rayukan su bayan da jami’an tsaro suka bude wuta yayin da mazauna Rimin Zakara suka yi kokarin…
-
NEJA: An rasa rayukan mutane 12 a wani hatsarin mota …
The Editor. Akalla mutane 12 ne suka rasu a wani Mummunan hatsarin mota a jihar Neja. Hatsarin wanda ya yi sanadiyyar rasuwar wasu mata hudu da maza takwas a hanyar Lapai zuwa Agaie a jihar Neja. Wani shaidan gani da ido ya bayyana wa GuaranteeNews cewa, daga cikin mata hudu da suka rasu, uku duka…
-
RASUWA: Sanata lawal yahaya gumau ya kwanta dama …
Hassan Turaki. Mun Samu tabbacin labarin rasuwarTsohon Sanatan da ya wakilci yankin Bauchi ta kudu a majalissar dattawan Nigeria Sanata Lawal Yahaya Gumau, a cikin daren da ya gabata da ƙarfe 3 :45 a birnin tarayya Abuja. Bayan fama da rashin lafiya kamar yadda maku sancin sa ya sheda wa gidan jaridar guaranteeNews. lawal ya…
-
KANO: Mutane 2,369 zasu samu kudaden su …
Hassan Turaki. Gwamnan Kano ya amince da biyan ƴan shara mutum dubu biyu da dari uku da sittin da tara (2,369) albashin da su ke bi na watanni tara (9). Majalissar zartaswar jihar Kano, karkashin jagorancin Gwamna Abba kabir, ta amince da biyan bashin albashin watanni tara ga ma’aikatan shara guda 2,369 a fadin jihar.…