Category: News
-
SENATE: Movement for the creation of Hadejia State …
Hassan Turaki. The Deputy Senate President Barau Jibrin Maliya, received the leadership of the Movement for the Creation of Hadejia State, led by Distinguished Senator Ahmad Abdulhamid Malam Madori. Alhaji Musa Shuaibu, a former Commissioner in the Old Kano State, who is chairing the movement. During their discussions, they presented a comprehensive historical perspective on…
-
RAMADAN HOLIDAY: Religious Bigotry did not start from the North …
hassan Turaki The CAN has no right to challenge Bauchi state kebbi nd others northern state for closing schools of five weeks because of ramadan. Solomon Joseph George Udom Wrote: Let’s go back to 1962, when a Northern Muslim, Abubakar Tafawa Balewa registered Nigeria as a member of the World Council of Churches and International…
-
NLC: Kungiyar kwadago tayi fatali da karin kudin wutar lantarki …
Hassan Turaki. Ƙungiyar Kwadago ta Nijeriya, NLC, ta yi fatali da yunƙurin ƙara kuɗin wutar lantarki a daidai lokacin da ’yan ƙasar ke fama da ƙuncin rayuwa. NLC ta yi kira ga Gwamnatin Tarayya da ta dakatar da yunƙurin ƙara kuɗin lantarki da masu amfani da layin A da B da C. GuaranteeNews ya ruwaito…
-
BORNO: Gobara tayi ta’adi a sansanin yan gudun hijira …
Hassan Turaki. Wata gobara da ta tashi a sansanin ’yan gudun hijira na Mandalari da ke Konduga a Jihar Borno, ta hallaka mutane biyu tare da jikkata wasu da dama. Gobarar, ta tashi da ƙarfe 11:25 na safiyar Juma’a, 28 ga watan Fabrairu, 2025, ta bazu zuwa yankunan da ke da cunkoson jama’a, inda ta…
-
DUBAN WATA: Meke faruwa a Saudi da gida Nigeria ?
Hassan Turaki. Shirye shiryen duba jinjirin wata na cigaba da kankama a kasar Saudiyya. Hukumomi sun ce akwai gajimare a wasu yankuna kamar Makka, Madina da sauransu. Idan ALLAH ya kai mu karfe 6:00 na yamma za’a fitar da sanarwar karshe kan fara azumin bana ko akasin haka a kasar Saudiyya. Tuni shiri yayi Nisa…
-
KWARTANCI ?: Na taba tafka wa Akpabio mari inji Natasha.
Hassan Turaki. Na taba yunkurin tsulawa Akpabio Mari saboda yunkurin lalata da ni, inji DANI_Tsohuwar shugaba (NDDC). Joy Nunieh wacce Itace Tsohuwar Shugaban Hukumar habbaka Yankin Naija Delta (NDDC), ta bayyana ta taba marin Sanata Akpabio a lokacin da yake Ministan NDDC sanadiyar yunkurin yin lalata da ita. “Me yasa bai fadawa Al’ummar Nageriya ba…
-
SALARY FRAUD: Acting head of service Suspended with Immediate Effect …
Hassan Turaki. Kano State Governor, Abba Kabir Yusuf, has suspended with immediate effect, the Acting Head of Service and Permanent Secretary, Establishment, Salisu Mustapha, over alleged salary deductions and non-payment of some civil servants’ salaries. In a statement issued on Thursday by the governor’s spokesperson, Sunusi Bature Dawakin Tofa, it was confirmed that Salisu Mustapha…
-
FAAC: JANUARY FG, States, LGs Shared ₦1.7trn In January …
Hassan Turaki. A total sum of ₦ 1.703 trillion, being January 2025 Federation Account Revenue, has been shared with the Federal Government, states, and local government Councils. This is according to a statement on Thursday by the Director of Press and Public Relations, Office of the Accountant General of the Federation, Bawa Mokwa. Mokwa said…
-
BREKETE FAMILY: Bazan amsa gayyatar majalissa ba …
hassan Turaki. Mai gidan Radiyo da Talabijin na [Human Right] Ahmed Isa, wanda ya ke yi wa kansa laƙabi da (Ordinary Ahmad Isah) mutane kuma na kiran sa da [Ordinary President] ya bayyana bazai halarci gayyatar da majalissa tayi masa ba. Ya bayyana hakan ne yau Alhamis a cikin shirin [Brekete Family] da yake gabatarwa…
-
JIGAWA: Fire outbreak in chief of staff house …
Hassan Turaki. Early this morning, the Executive secretary Jigawa State Emergency Management Agency (SEMA) Dr. Haruna Mairiga CNA, visited the site of the fire that broke out in the house of the chief of staff, Sen. Mustapha makama kiyawa. At Dutse local govt, Katangare Quaters. The terrible fire happened around 8:00am. This is a terrible…