Category: News
-
KANO: Gwamnatin jihar kano ta bada umarnin hawan sallah ga masarauta …
EDITA. Gwamnan jihar Kano ya bawa sarakuna Umarnin shirye-shiryen hawan Sallah. Gwamna Engr Abba Kabir Yusuf na Kano ya bayyana hakan ne a shafinsa na Facebook Yana Mai cewa Da yammacin yau, na karbi bakuncin manyan Sarakunanmu karkashin jagorancin Mai Martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, wajen taron buda baki na watan Ramadan, a gidan…
-
Gidauniya ta nemi tsohon gwamna ya bada hakuri …
Abdullahi Idris Bauchi. Gidauniyar Sheikh Ɗahiru Bauchi ta buƙaci Tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, da ya nemi afuwar ɗaliban malamin bisa abin da ta kira rashin adalci da aka musu, Idan kuwa bai yi hakan ba kafin ƙarshen watan Ramadan, za su maka shi a kotu. Wannan na ƙunshe ne a wata takarda…
-
JIGAWA: Majalisar zartarwa ta ware naira miliyan 1,000 da miliyan 800 da 82 …
SALEH UMAR ANDAZA. Majalissar zartarwa ta Jihar Jigawa ta amince da bada rancen kudi sama da naira miliyan dubu daya da miliyan dari takwas da tamanin da biyu ga hukumar jin daɗin alhazai ta jiha domin kammala shirye-shiryen aikin Hajjin bana.Kwamishinan Yaɗa Labarai, Matasa, Wasanni da Al’adu na jiha, Alhaji Sagir Musa Ahmed, ne ya…
-
BAGO: I Regret Taking N1trn Loan For …
Samson Alfa, Minna. Niger State governor, Umar Bago has expressed regret in securing a N1trillion loan for the state’s urban-rural renewal projects. The governor, who disclosed this at a meeting with contractors handling various state projects, lamented the slow pace of work, in spite of the release of funds. Noting that the N1trillion loan for…
-
WORLD BANK: Bauchi To Benefit From $1 Million
Abdullahi Idris. Bauchi state has been selected as one of the 20 states in Nigeria to benefit from from world bank funded livestock productivity and Resilience Support(L-Press Project, with an allocation of $ 1 million. This development was disclosed to the media Bauchi State commissioner for livestock development, Dr Musa Lukshi According to the commissioner,…
-
BAUCHI: Mutuwa rigar kowa …
Hassan Turaki. Ga ALLAH muka zo gare shi zamu koma. ALLAH yayi Rasuwa wa Sarkin Alƙaleri Alh. Muhammadu Abdulkadir. Dattijon ya Rasu yana ɗan shekara 100 a duniya. Za’a masa Jana’iza a Garin Alƙaleri Yau Alhamis da karfe 10 na safiya. ALLAH ya Masa Rahama, ya kyautata tamu in tazo.
-
Gwamatin Tarayya Za ta kammala Aikin Madatsar Ruwa Ta Dasin Hausa …
Hassan Turaki. Gwamnatin Shugaba Tinubu ta shirya gaggauta kammala aikin madatsar ruwa ta Dasin Hausa da ke jihar Adamawa. Aikin wanda aka dakatar tun a shekarun 1980s zai magance ambaliyar ruwan da ke fitowa daga madatsar ruwa ta Lagdo a Kamaru. Rahotanni sun bayyana cewa ma’aikatar albarkatun ruwa da hukumar ICRC da gwamati za su…
-
NCC: Za’a kulle wasu shafukan yanar gizo bisa umarnin majalissar tarayya
Hassan Turaki. Majalisar Wakilan Najeriya ta bai wa Hukumar Sadarwa ta NCC umarnin rufe duk wasu shafukan yanar gizo masu nuna batsa a Najeriya. Majalisar ta ba da wannan umarnin ne yayin zaman ta na ranar Talata, inda ta nemi hukumar sadarwar ta umarci duk kamfanonin da ke samar da intanet su rufe duk wasu…
-
TALLAFI: Gidauniya ta sauke kabakin arziki a taura …
Hassan Turaki. A yau kungiyar baitul abla ta sake dawowa Taura domin rabon tallafi ga al’ummar da suke kusa da wajen da zasu gina makarantar koyon sana’a dake Tsamiyar kabau. Shugabar baitul abla a nigeria hajiya fatima tayi rabon shinkafa sama da buhu (100) da sauran kayayyakin sawa dana wasan yara ga fulanin wannnan gari.…
-
SERAP: ku janye dawo da Natasha ko mu haɗu a kotu – inji serap
Hassan Turaki. Ƙungiyar SERAP, mai fafutukar haƙƙin ɗan Adam da yaƙi da cin hanci da rashawa a Najeriya, ta buƙaci Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio da ya gaggauta janye dakatarwar da majalisar ta yi wa Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan. SERAP ta ce dakatarwar da aka yi wa Sanata Natasha ba komai ba ne illa tauye…