Category: News

  • Allah ya yiwa Imam Dr. Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi rasuwa

    Allah ya yiwa Imam Dr. Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi rasuwa

    HASSAN TURAKI. Makusantan Malamin sun tabbatar wa Guarantee Media rasuwarsa. Marigayin na cikin manyan Malaman Addinin Musulunci da suka Shahara a Africa. Bayan karantarwa Malam Idris Dan Kasuwa ne kuma Manomi. Malam Idris ya rasu bayan ya sha fama da rashin lafiya, inda har ya je kasar waje neman lafiya a wata Azumin da ya…

  • DUTSE: Air force officers visits chairman …

    DUTSE: Air force officers visits chairman …

    Hassan Turaki. On April 2, 2025, newly recruited officers of the Nigerian Air Force, hailing from Dutse Local Government Area, Jigawa State, paid a courtesy visit to the Chairman of the Local Government at his office. The officers, who recently joined the Air Force, were welcomed by the chairman in recognition of their achievement and…

  • HADEJIA: Emirate council distributes ₦1.072 Billion …

    HADEJIA: Emirate council distributes ₦1.072 Billion …

    AHMAD GARBA. The Hadejia Emirate Zakat Committee has collected and distributed zakat worth more than ₦1.072 billion, according to a report presented to His Royal Eminence , the Emir of Hadejia ( Dr) Alhaji Adamu Abubakar Maje, during the Eid-el-Fitr celebrations. The secretary of the Zakat committee , Engineer Ismaila Garba Barde, disclosed that to…

  • NNPC: Tinubu ya sauke mele kyari daga mukamin sa …

    NNPC: Tinubu ya sauke mele kyari daga mukamin sa …

    Wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban ƙasar, Bayo Onanuga, ya fitar da safiyar Laraba ta tabbatar da naɗa Bashir Bayo Ojulari a matsayin sabon shugaban kamfanin. Sanarwar ta ƙara da cewa Shugaba Tinubu ya yi garambawul ga kwamitin gudanarwar NNPC mai mutum 11 ƙarƙashin jagorancin Cif Pius Akinyelure wanda aka naɗa a watan…

  • Galadiman Kano Alhaji Abbas Sunusi ya rasu.

    Galadiman Kano Alhaji Abbas Sunusi ya rasu.

    Ibrahim A makama. Wata sanarwa da ta fito daga guda daga cikin iyalansa ta bayyana tabbatar da rasuwar tashi inda ta ce nan gaba za a bayyana lokacin da za a yi masa jana’iza. Alhaji Abbas Sunusi kawu ne ga Sarkin Kano Muhamamd Sunusi II, kuma mahaifi ga shugaban jamiyyar APC na Kano Alhaji Abdullahi…

  • Majalissa tayi umarnin rage kudin data …

    Majalissa tayi umarnin rage kudin data …

    HAUWA SANI. Majalisar Dattawa, ta buƙaci Ma’aikatar Sadarwa da ta yi aiki tare da kamfanonin sadarwa domin rage kuɗin data, ta yadda kowa zai iya samun Intanet mai sauƙi a Najeriya. A zaman majalisar na ranar Laraba, Sanata Asuquo Ekpenyong (APC – Kuros Riba), ya nuna damuwa kan yadda farashin data ya ƙaru da kusan…

  • JIGAWA: Resolution of the executive council …

    JIGAWA: Resolution of the executive council …

    ASHIRU GAMBO. The State Executive Council (SEC) convened its meeting on Monday, 24th March 2025, under the chairmanship of His Excellency, the Executive Governor of Jigawa State, Malam Umar A. Namadi, FCA. The following key decisions were made: This amount, consisting of redeemed pledges from individuals, groups, corporate organizations, and institutions, will be distributed to…

  • KANO: Bayero ya dakatar da hawan sallah, ya fadi hujja …

    KANO: Bayero ya dakatar da hawan sallah, ya fadi hujja …

    Ibrahim A makama. Mai Martaba Sarki Na 15 Alhaji Aminu Ado Bayero ya sanar da hakan Yana Mai bayyana cewa yin hakan ya biyo bayan wasu dalilai. Yace bayan samun shawarwari da kiraye kiraye daga shugabanni da iyaye da Malamai da Kuma tattaunawa da yan Majalisar Sarki ya zama wajibi a dakatar da hawan Sallah…

  • Defence minister in Katsina for condolence …

    Defence minister in Katsina for condolence …

    NAZIRU HAMISU. The Honorable Minister of Defence, His Excellency Mohammed Badaru Abubakar, CON, mni, today, Wednesday, March 26, 2025, paid a condolence visit to the Executive Governor of Katsina State, Mallam Umar Dikko Umaru Radda, at the Government House, Katsina, following the passing of his beloved mother, Hajiya Safara’u Umar Bare-Bari Radda. While consoling the…

  • EDIL-UL-FITR: Federal gov’t declares public holiday …

    EDIL-UL-FITR: Federal gov’t declares public holiday …

    HASSAN TURAKI. The Federal Government of Nigeria has officially declared Monday, March 31, and Tuesday, April 1, 2025, as public holidays in observance of this year’s Eid-ul-Fitr celebration. This announcement aligns with the anticipated end of Ramadan, marking the commencement of Shawwal in the Islamic calendar. Eid-ul-Fitr, also known as the “Festival of Breaking the…