Category: News
-
NIJER: Sojoji 46 ne suka mutu a wani hari da wasu ‘yan bindiga suka kai a sansanin sojin Nijar da ke Tahoua …
Ashiru Gambo. Akalla sojoji 46 na Jamhuriyar Nijar (SDF) ne suka mutu a wani harin hadin gwiwa da mayakan kungiyar IS suka kai a yankin Greater Sahara (EIGS) a ranar Asabar. An kai harin ne kan wani sansanin SDF da ke Iknewane, a Sashen Tilia, kusa da iyakar Mali a yankin Tahoua na Nijar. Majiyoyin…
-
FUTMINNA: An Karrama Gwamna Uba Sani da Digirin Girmamawa kan …
Ashiru Gambo. A yau Asabar ne a wurin bukin yayen dalibai, Jami’ar Fasaha ta Taryya da ke Minna (FUTMINNA) ta karrama Gwamna Uba Sani da digirin girmamawa. Wannan karramawar da aka yi wa gwamnan ta biyo bayan salon shugabancinsa da irin jajircewarsa wurin ci gaban al’umma wanda hakan ya daga masa daraja a ciki da…
-
TINGRI SIN: Bayan Bala’in Girgizar Kasa an mayar da jama’a gidajen su …
Ibrahim Adamu Dutse. A jiya Jamu’a, wakilin CMG ya samu labari daga ofishin mai kula da aikin ceton mutane daga bala’in girgizar kasa da ya faru a gundumar Tingri karkashin birnin Shigatse na kasar Sin cewa, yanzu haka, an kafa gidajen wucin gadi 7733, da tantuna 9941, tare da tsugunar da mutane 47787 da bala’in…
-
KOGI: Za’a fifita ilimin marassa galihu …
Khadija Nasir Ziyara. Gwamnan Jihar Kogi Ahmed Usman Ododo ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta bada fifiko matuka wajen kulawa da ilimin yara marayu da wadanda basu da galihu. Gwamnan ya bayyana hakan ne lokacin da yake kaddamar da bikin bude tsarin Gwamna Ododo na kulawa da ‘yan makaranata marayu, lamarin da wani tsari ne…
-
LND: Arrest of Prof Usman Yusuf defined as inhumane says Dr Ladan …
Hassan Turaki. The league of northern democrat submitted their total condemnation for the arrest of Professor Usman Yusuf one of it’s member and the political analyst in Nigeria.Dr. Ladan Salihu, the Public relations officer of the LND made this known during television interview with DCL Hausa.Salihu emphasized that there is need for EFCC to probe…
-
LND: Kama Farfesa Usman Yusuf ya saba wa ka’ida …
Hassan Turaki. Kungiyar habbaka dimokradiyya a arewacin najeriya tayi ALLLAH wadai da kama Farfesa Usman Yusuf daya daga cikin masu fashin baki kan al’amuran siyasa a Najeriya.Kakakin kungiyar ta LND Dr. Ladan Salihu ne ya bayyana hakan yayin ganawa da manema labarai a wata kafar talabijin inda yace doka ba tace aje har gida a…
-
BUJI LG: Agricultural activities in Buji …
Hassan Turaki. Buji local government took new dimension on dry season farming. This is in accordance with Arc Najibullah Falalu Tukur the executive chairman of Buji, he said “As part of our efforts to encourage farmers and agricultural activities especially dry season farming in Buji Local Government Area. Yesterday, I signed into law, the “ANIMAL…