Category: News
-
NLC BAUCHI: Kungiyar kwadago a Nigeria reshen jihar Bauchi ta bayyana aniyar shiga yajin aiki …
Hassan Turaki. Shugaban kungiyar NLC reshen jihar Bauchi Comrade Shuaibu Dauda ne ya bayyana haka a lokacin da yake zantawa da manema labarai jim kadan bayan kammala taron majalisar zartarwa da aka gudanar a hedikwatar kungiyar ta NLC da ke Bauchi Ya ce makasudin yajin aikin shi ne su bayyana kokensu game da karin kudin…
-
NOMRP: …Urges Members to Take Over Social Media, Fight Fake News.
Ashiru Gambo. Northern based media group under aegis of Northern Online Media Reporters and Publishers ( NOMRP) on Saturday elected it’s National executive members . The election held in Kaduna at Arewa House, Kaduna was supervised by the Electoral Committee of the Union. Comrade Musa Mohammed from Kaduna State emerged as the new Executive National…
-
JIHAR BAUCHI: Anyi jihar Bauchi ranar …
Yakubu Uba Muhd. BARKA DA RANAR SAMUN JIHAR BAUCHI03/02 /1976 /03/02/2025SHEKARU 49. WAIWAYE CIKIN TARIHI. Tarihinmu kullum madubi ne dake iya haska mana Ina muka fito kuma Ina za muje. Me muka Cimma kuma kan mai muke rayuwa. Hakika shekaru 49 Babban Abu ne cikin Mizani. Ba lissafi bane na an kwana kuma an tashi.…
-
GWAGWARMAYA: Anyi kira ga matasa kan jagoranci da hangen nesa …
Ibrahim A. Makama. Shugaban Darul Al-khair Foundation, Amb. Dahir Abdulrahim, ya ja hankalin matasa kan bukatar su fahimci mahimmancin jagoranci (leadership) da hangen nesa (vision), yana mai cewa da yawan mutane na rasa wadannan abubuwa ne saboda sakaci da rashin tsara rayuwa. Ya bayyana cewa matasa a kullum suna kokawa da rashin samun dama, amma…
-
FRSC: Sama da fasinjoji 30 sun kone kurmus …
Hassan Turaki. Aƙalla sama da fasinjoji 30 ne suka ƙone ƙurmus a wani mummunan hatsarin mota da ya auku a kan titin Ore-Lagos a Jihar Ondo, bayan da wasu motoci biyu suka yi karo da juna sannan suka kama wuta. Shaidun Gani da ido, sun ce motocin suna tafiya zuwa Gabashin Najeriya ne, kuma suna…
-
NPF: Jigawa state police command begins third-party vehicle insurance policy …
Hassan Turaki. In accordance with section 68 of the Insurance Act 2003, the Jigawa State Police Command initiated the implementation of third-party vehicle insurance on February 1, 2025, across the twenty-seven (27) local government areas of the state. SP Lawan Shi’isu Adam the police public relations officer on behalf of the CP A.T Abdullahi of…
-
TSARO: An biya Naira biliyan 23, ga masu garkuwa da mutane a matsayin kudin fansa …
Ibrahim Adamu Dutse. Tabarbarewar tsaro a Nijeriya, musamman a yankunan Kaduna, Katsina, Zamfara, Abuja da sauran wasu bangarorin; na kara kamari fiye da sauran lokuta a baya. Yayin da al’ummar kasar ke fama da dimbin kalubalen da ba a taba ganin irin sa a baya ba, kama daga yawaitar ‘yan fashi da garkuwa da mutane…
-
HAJJ: Pilgrims of tudun Wada and doguwar were advised to …
BY: Editor. Pilgrims from Tudun Wada and Doguwa local government areas have been advised to pay attention to the Hajj training sessions due to their importance in ensuring the proper performance of Hajj rituals. This call was made by the Chairperson of Tudun Wada Local Government, Hajiya Sa’adatu Salisu Soja, during the opening of the…
-
ADAMAWA: Rundunar yan sanda a jahar Adamawa ta fara aiwatar da dokar biyan inshorar motoci
Ibrahim A. makama. A bisa umarnin Sufeto-Janar na ‘Yan Sandan Najeriya, IGP Kayode Adeolu Egbetokun. Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Adamawa ta fara aiwatar da wajibcin samun Insurance na Third Party Motor Vehicle, daga ranar 1 ga Fabrairu, 2025. Wannan aiki zai ci gaba da gudana, don haka ana shawartar duk masu motoci da direbobi a…
-
KADUNA: Gwamna UBA SANI ya share hawayen ƙungiyar malamai ta NUT
Ashiru Gambo. A wani muhimmin mataki da gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani ya dauka, Gwamnan ya bayar da umarnin sakin Naira miliyan 548 ga kungiyar malamai ta Najeriya NUT, da nufin warware takaddamar da aka dade ana fama da ita a tsakanin Gwamnatin Jiha da ƙungiyar NUT Kan kudin sallamar malamai. Wannan taƙaddama da…