Category: News
-
Za’a kirkiro wasu jihohi a Nigeria …
Hassan Turaki. Kwamitin Sake Duba Kundin Tsarin Mulkin Najeriya na Majalisar Wakilai, ya bayar da shawarar ƙirƙiro sabbin jihohi 31 domin ƙara yawan jihohin ƙasar nan daga 36 zuwa 67. Shugaban kwamitin, wanda kuma shi ne Mataimakin Shugaban Majalisar Wakilai, Hon. Benjamin Okezie Kalu ne, ya bayyana hakan yayin zaman majalisar da ya jagoranta a…
-
AL-ISTIKAQAM: Sarkin Dutse ya zama sabon jagora a jami’ar Muslunci ta …
Hassan Turaki. Shugabannin Jami’ar Al-Istiqama dake Sumaila bisa Jagorancin Mai Makarantar kuma Sanata mai Wakiltar Kano ta Kudu Sen. Abdulrahman Kawu Sumaila OFR da jama’arsa suka kawowa MAI MARTABA SARKIN DUTSE ALH. MUHAMMAD HAMIM NUHU SANUSI CFR a fadar sa dake Garu. Cikin ziyarar tasu Mamallakin Jami’ar ya yiwa Mai Martaba Sarki bayanin yadda wannan…
-
Tinubu ya warware nadin shugabar Jami’ar Abuja Aisha Maikudi, ya maye gurbinta da ..
Ibrahim Adamu Dutse. Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya sauke shugabar Jami’ar Abuja da aka sauyawa suna zuwa Jami’ar Yakubu Gowon, wato Farfesa Aisha Sani Maikudi, tare da rusa Majalisar gudanarwarta. Sanarwar da mai magana da yawunsa Bayo Onanuga ya gabatar, tace daga yanzu Sanata Lanre Tejuoso dake shugabancin majalisar gudanarwar Jami’ar Koyon aikin noma dake…
-
SLUK: ready to begins juma’at prayer as juma’at Imam and his deputy turbaned by …
Ashiru Gambo. The Sule Lamido University Kafin Hausa (SLUK), is to begin Jumu’at Prayer in the University Campus as Chief Imam and his Deputy (Na’ib) were turbaned for the University Jumu’at Mosque by His Royal Highness the Emir of Hadejia, Alhaji (Dr.) Adamu Abubakar Maje, CON, in his Palace on Tuesday 4th February, 2025. Speaking…
-
MOTIVATION : ISLAMIC SCHOOL HONOURS WARDHEAD AND 5 OTHERS.
Hassan R. Jibrin The school management of Madrastu Raudha Nabiyyi Gano in Dawakin-Kudu Local Government Area, honoured the Ward Head of Gano, Mallam Abdullahi Musa and five others with certificates of merit. Others were a prominent businessman and the Executive Chairman of a consortium company MH Gano Limited, Alhaji Maigida Hussaini, the founder of the…
-
TA’AZIYYA: Wazirin Adamawa ya ziyarci gwamna namadi …
Ashiru Gambo. Gwamna Mallam Umar Namadi ya karbi ziyarar ta’aziyya daga Tsohon mataimakin Shugaban kasa, kuma wanda yayiwa Jamiyyar PDP takarar Shugabancin kasa a 2023 Alh Atiku Abubakar (Wazirin Adamawa) a gidan jihar Jigawa dake Birnin tarayya Abuja. Sai Tsohon Gwamnan jihar Nasarawa Sen Tanko Almakura. Sunzo ne domin mika ta’aziyyarsu na rashin mahaifiyar Mai…
-
ALAU DAM: Tinubu ya amince a fitar da Naira biliyan …
Ibrahim Adamu Dutse. Shugaban kasa Bola Tinubu ya amince da kashe Naira biliyan 80 don sake gina madatsar ruwa ta Alau a jihar Borno. Ministan albarkatun ruwa da tsaftar mahalli, Joseph Utsev ne ya bayyana haka a ranar Talata bayan kammala taron majalisar zartarwa ta tarayya karo na biyu wanda shugaba Tinubu ya jagoranta a…
-
NWDC: Walin Kazaure ya hau sabuwar kujera a majalissa …
Ibrahim A. Makama Majalisar Dattijai ta naɗa Sanata Babangida Hussaini (Walin Kazaure) da ke wakiltar Jigawa North West a matsayin Ciyaman na Kwamitun Majalisar Dattawa na Hukumar Cigaban Arewa Maso Yamma wato North West Development Commission (NWDC). Shugaban Majalisar Dattawa Sanata Godswill Obot Akpabio ne ya bayyana hakan a yayin zaman Majalisar a safiyar Talata.…
-
T/WADA LG: WE WILL NOT ACCEPT BREACH OF TRUST OR DISHONESTY …
Hassan Turaki. Headmasters and those responsible for distributing free school materials provided by the state government to primary school pupils have been warned against diverting these items for personal gain or distributing them unfairly. The Chairperson of Tudun Wada Local Government, Hajiya Sa’adatu Salisu Yushe’u Soja, issued this warning while leading the distribution of the…
-
CONDOLENCE: Gov Yusuf Condoles Family of Late Senator Isah Kachako …
Mukhtar Shu’aibu D/tofa. Kano State Governor, Alhaji Abba Kabir Yusuf, has led top government officials to condole with the family of the Late Senator (Colonel) Isah Kachako, who passed away three days ago after a prolonged illness. This was contained in a statement issued on Tuesday by the governor’s spokesperson, Sanusi Bature Dawakin Tofa. According…