Category: News
-
KATOLIKA: Fafaroma Francis ya mutu.
EDITA. Shugaban mabiya darikar katolika na duniya, Fafaroma Francis ya rasu. Pope Francis ya rasu yana da shekaru tamanin da takwas (88) a duniya. Fafaroman ya mutu ne bayan fama da dogon jinya.
-
JIGAWA: Anyi yunkurin samar da cibiyar lafiya …
ASHIRU GAMBO. Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar A. Namadi FCA, ya jagoranci bikin aza harsashin ginin wata babbar cibiyar kula da lafiya da babu irinta a duk faɗin Najeriya. Wannan cibiyar za ta ƙunshi manyan rukunai guda uku, wato: -Cryo-Oxygen Plant – Wurin sarrafa iskar oxygen ta hanyar cryogenic distillation. -Cibiyar Kula da Cututtukan Zuciya…
-
FOUNDATION: ADG care take a steps for donation …
IBRAHIM A. MAKAMA. ADG Care Foundation Launches Support to 13 Secondary Schools in Kano The ADG Care Foundation under the leadership of Engr. Rabiu Aliyu Garo has launched a major tour of visiting secondary schools in 13 local government areas of Kano North to support students with educational materials, training, and attractive prizes. The tour…
-
ADAMAWA: Gwamna Fintiri ya kafa kwamitin rabon gidaje 1,000
ASHIRU GAMBO. Mai Girma Gwamnan Jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri, ya kafa wani kwamitin musamman domin sa ido da kuma jagorantar rabon gidaje 1,000 da aka gina a Malkohi, bisa kudurinsa na tallafa wa al’ummar jihar da gidaje masu araha. Kwamitin yana karkashin jagorancin Hon. (Dr) Abdullahi Adamu Prambe, Kwamishinan Harkokin Gidaje da Cigaban Birane.…
-
PRIDE FM @ 18: Creativity, endurance, and research always needed in radio – Moriki
HASSAN TURAKI. As one amongst the pioneer staff in the field of production and presentation of the programmes Salisu Muhammad Moriki made this clear in a radio interview with Radio Nigeria pride FM Gusau in the special program designed to celebrate the 18 years anniversary. Salisu Moriki as one of the senior staff in radio…
-
SADARWA: Za’a sabunta kayan aiki a ma’aikatun sadarwa na kasa …
HASSAN TURAKI. Gwamnatin Tarayya ta fara sabunta kayan aikin gidajen yada labarai, cewar Minista Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana cewa Gwamnatin Tarayya ta fara zuba jari wajen samar da sababbin fasahohi da na’urorin zamani domin ƙarfafa ayyukan kafafen yaɗa labarai na gwamnati. Ya bayyana hakan ne a birnin…
-
AMERICA: Donald trump ya dauki matakin ba zata …
IBRAHIM ADAMU DUTSE. Yanzu haka shugaban kasar Amurka Donald Trump ya dauki wani mataki na bazata kan harajin da ya kakaba kan wasu kayayyaki sai dai ban da kayan da ke shiga ƙasar daga China. A wani bayani da ya wallafa a shafinsa na sada zumunta, Shugaba Trump ya ce za a rage haraje-harajen zuwa…
-
VILLA: Ba’a sauya Mahmood yakubu ba …
EDITOR. Fadar Shugaban kasa ta ƙaryata rade-radin da yake cewa an maye Gurbin shugaban INEC Mahmood Yakubu, inda ta bayyana shi a matsayin ‘labarin kanzon kurege. “Ku yi watsi da duk wani labarin karya da ake yaɗa wa game da maye gurbin Shugaban hukumar zabe INEC. “Duk irin wannan sanarwar zai fito ne daga ofishin…
-
TA’AZIYYA: Gwamna Namadi ya ziyarci Fadar sarki Kano …
ASHIRU GAMBO. Gwamna Mallam Umar Namadi ya kai ziyarar ta’aziyyar rasuwar Galadiman Kano Alh Abbas Sunusi a gidansa dake Kano, wanda Dansa Shugaban Jamiyyar APC na Kano Alhaji Abdullahi Abbas ya karbi ta’aziyyar a madadin iyalan Marigayi Galadiman Kano. Sannan ya mika ta’aziyyarsa ga al’umar jihar ta hannun gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf da…
-
BAUCHI: Rigima akan fili ya kare …
ASHIRU GAMBO. Gwamnatin jihar Bauchi karkashin gwamnan jihar Sanata Bala Muhammad tayi umarnin mallaka wa almajiran marigayi Sheikh Idris Abdulaziz Dutsen tanshi filin idi na Games Village dake cikin garin bauchi. An dade ana taƙaddama tsakanin marigayi Mal. Idris dutsen tanshi da gwamnatin jihar akan wannan fili wanda kusan shine Ummul aba’isun takun saka da…