Category: INVESTIGATION
-
KIRIKASAMMAN: local gov’t paid over 5.3M monthly as casual staff allowance
HASSAN TURAKI. No fewer than 190 casual staff in Kirikasamma Local Government Area received a total of Five Million, Three Hundred and Forty Thousand Naira (₦5,340,000) as their monthly allowance. The casual staff, comprising both technical and non-technical personnel, are employed in the Water and Sanitation Department and the Primary Health Care Development Agency. The…
-
BINCIKE: Masu sayar da kaji Sunce babu ciniki …
Ibrahim A. makama. A cewar masu kiwon kaji, a baya irin wannan lokaci na Sallah na kasancewa lokacin da ake samun gagarumin ciniki. Sai dai a bana, suna fuskantar kalubale da suka hada da tsadar abincin su, matsanancin zafi da ke kashe kajin, da kuma karancin masu saye. Duk da haka, masu kiwon kajin na…
-
GINSAU: Da gaske ne motar daukan gawa tayi batan dabo a Hadejia ??
HASSAN TURAKI. A watan Nuwamba na shekara ta 2022, tsohon shugaban karamar hukumar Hadejia, Bala Umar, ya sayi motar ƙirar pickup don jigilar gawarwaki zuwa wuraren binne su, da nufin sauƙaƙe harkar sufuri. Tsohon shugaban karamar hukumar ya tattara manyan mutane masu daraja waɗanda suka halarci bikin ƙaddamar da aikin motar gawarwaki, inda masu sarauta…