Category: History
-
Shekaru 18 kenan da Kisan Shiekh Ja’afar …
Ibrahim A. makama. A Ranar 13 Ga Watan Afrilu 2007 Wanda Yazo Dai-dai Da Ranar juma’a 26/Rabii’u Awwal/1428 Allah Ya Karbi Rayuwar Shiekh Ja’afar Mahmud sakamakon harin da wadansu ‘yan ta’adda suka kai masa, a dai-dai lokacin da yake jagorantar sallar asuba a masallacin Juma’a na Dorayi. Ya rasu ya bar mata biyu, da ‘yaya…
-
TARIHI: Ba yau farau ba, sai dai kowa da irin nasa …
HASSAN TURAKI. Dokar ta-ɓaci a Najeriya ba haya ba ce gado ce ta iyaye da kakanni, inda wasu ke ganin an fara amfani da ita ne tun farkon siyasar Najeriya a shekarar 1962 lokacin da aka yi zargin an sami manyan kura-kurai a kidayar jama’a ta farko da aka fara yi a ƙasar har ta…
-
AL’AJABI: kuna da labarin yar shekara 5 da ta haihu ?
Saleh Umar Andaza. Lina Medina ƴar asalin ƙasar Peru itace uwa mafi ƙanƙantar shekaru a tarihi. Lina Medina ta haihu tana da shekaru biyar da wata 7 da kwanaki 17 a duniya a wani asibiti dake babban birnin ƙasar wato Lima a hannun wani likita mai suna Dr. Gerardo Lodazo a ranar 14 ga watan…
-
JARUMTA: Jami’ar OAU ta karrama ma’aikacin ta da zaki ya kashe …
Ashiru Gambo. Jami’ar Obafemi Awolowo (OAU) dake Ile-Ife, ta bayyana aniyarta na karrama Olabode Olawuyi, wani fasihin ma’aikaci mai kula da dabbobi da zaki ya kashe a gidan namun dajin jami’ar. Registrar na jami’ar, Adetunji Bakare, ya bayyana hakan a ranar Laraba yayin wani taron bita na yini guda domin tunawa da cikar shekara guda…
-
Yau Shekaru 49 Da Kisan Janar Murtala Ramat Muhammad
Ibrahim A makama. A rana mai Kamar Ta Yau 13 ga Fabrairun 1976, a ka kashe Shugaba mulkin Soja na Tarayya Najeriya General Murtala Ramat Muhammad a Wani yunkurin juyin mulki da baiyi nasara ba. An kuma kashe direbansa Da Gwamnan Mulkin Soja Na jihar kwara Kanal Ibrahim Taiwo. Yunkurin juyin mulkin Nijeriya a shekarar…
-
TIME: IBB is set to launch his long-awaited …
Hassan Turaki. Finally, former Military head of state General Ibrahim Badamasi Babangida will release his much awaited memoir. The memoir titled: ‘A Journey In Service’, will be released on February 20, 2025, at the event billed for the Congress Hall of Transcorp Hilton Hotel in Abuja, reports Daily Trust. The development is coming 32 years…