Category: Education
-
I met ABU peacefully, and I am leaving it peacefully – outgoing VC
HASSAN TURAKI. The outgoing Vice-Chancellor of Ahmadu Bello University, Prof Kabiru Bala, says it is a thing of joy for him to leave the stage peacefully after serving the premier institution for five years. “I have every reason to be thankful to God as I am leaving Ahmadu Bello University gracefully as Vice-Chancellor. I met…
-
KIRIKASAMMA: 448 Tertiary students receives 13.4M as …
HASSAN TURAKI. The council chairman of kirikasamma local Government area , Muhammad Maji Wakili Marma has empowered 448 indigenous students of kirikasamma who are currently studying at various tertiary institution with over 14-million as scholarship to reduce hardship. Marma says , “the initiatives is to complement the 12-point agenda of Governor Umar Namadi by encouraging…
-
KANO: Gwamnati ta ayyana ranar komawa makarantu
Ashiru Gambo. Gwamnatin Jihar Kano ta ayyana Lahadi, 6 ga Afrilu, 2025, a matsayin ranar komawar ɗalibai makarantu domin fara zangon karatu na uku na shekarar 2024/2025, sanarwar da ta ce ta shafi dukkanin makarantun kwana na gwamnati da na masu zaman kansu. A cikin wata sanarwa da Daraktan Wayar da Kan Jama’a na Ma’aikatar…
-
KANO: Gwamna Abba sanar da ɗaukan aiki kai tsaye …
Ashiru Gambo. Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya sanar da daukar aiki kai-tsaye ga daliban jihar Kano da suka kammala karatun Digirinsu na biyu a kasar India. Gwamnan ya sanar da hakan ne yayin liyafar buda baki da daliban su 53 Jim kadan bayan isowarsu gida Nigeria. Gwamna Abba Kabir Yusuf wanda ya ce…
-
KANO: Malaman gaba da sakandare sun samu karin albashi …
Ibrahim A. makama Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf, ya amince da ƙarin kaso 25 da 35 na albashi ga ma’aikatan makarantun gaba da Sakandire masu koyarwa da waɗanda ba malamai ba, wanda ƙarin zai fara aiki daga watan Maris na 2025. Kwamishinan yaɗa labarai Ibrahim Abdullahi A Waiya, ne ya sanar da hakan a…
-
JAMB to begins Sales of Direct Entry Forms on …
Hassan Turaki. The Joint Admissions and Matriculation Board (JAMB) has officially announced the commencement of sales for the 2025 Direct Entry (DE) application documents, set to begin on Wednesday, March 12, 2025. This registration process is crucial for individuals who possess degrees, diplomas, or A-level certificates and wish to advance their education at their preferred…