Author: guaranteemedia.com.ng
-
JIGAWA: Governor namadi make new appointments …
HASSAN TURAKI. Governor Malam Umar A. Namadi, has approved the appointment of Dr. Jummai Ali Kazaure as the new Provost of the College of Education, Legal and Islamic Studies, Ringim. This was contained in a statement signed by the Secretary to the Government of Jigawa State, Malam Bala Ibrahim. Until her appointment, Dr. Jummai served…
-
POLICE DAY: Jigawa state police provides free medical services …
HASSAN TURAKI. In a bid to foster community engagement and promote public health, the Jigawa State Police Command has successfully conducted free medical outreach for residents across the state in celebration of National Police Day. The humanitarian initiative, held at Dutse Ultramodern Market, Dutse metropolis, provided essential healthcare services, including general medical consultations, blood pressure…
-
Hawan Sallah: Ƴansanda sun sake gayyatar Hadimin Sarki Sanusi
Ibrahim A makama. Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta gayyaci Shamakin Kano, Alhaji Wada Isyaku domin amsa tambayoyi kan zargin saɓa wa umarnin da ƴan sandan suka bayar na haramta Hawan Sallah a Kano. Cikin wata sanarwa da kakakin rundunar SP Abdullahi Haruna Kiyawa ya fitar, ya ce rundunar ta jaddada matsayinta na haramta Hawan…
-
NNPC: Tinubu ya sauke mele kyari daga mukamin sa …
Wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban ƙasar, Bayo Onanuga, ya fitar da safiyar Laraba ta tabbatar da naɗa Bashir Bayo Ojulari a matsayin sabon shugaban kamfanin. Sanarwar ta ƙara da cewa Shugaba Tinubu ya yi garambawul ga kwamitin gudanarwar NNPC mai mutum 11 ƙarƙashin jagorancin Cif Pius Akinyelure wanda aka naɗa a watan…
-
EDO KILLINGS: Dss arrest 2 principal suspect again …
Hauwa Sani. In a significant development, the Department of State Security (DSS) has apprehended two principal suspects involved in the killing of 16 Nigerians in Uromi, Edo State. The arrests were made based on credible intelligence, and the suspects have been transferred to Abuja for further interrogation and prosecution. According to Fred Itua, the Chief…
-
Galadiman Kano Alhaji Abbas Sunusi ya rasu.
Ibrahim A makama. Wata sanarwa da ta fito daga guda daga cikin iyalansa ta bayyana tabbatar da rasuwar tashi inda ta ce nan gaba za a bayyana lokacin da za a yi masa jana’iza. Alhaji Abbas Sunusi kawu ne ga Sarkin Kano Muhamamd Sunusi II, kuma mahaifi ga shugaban jamiyyar APC na Kano Alhaji Abdullahi…
-
KISAN EDO: Ku hukunta su kuma ku biya diyya Inji Abba …
Ibrahim A makama Gwamnan jihar Edo, Monday Okpebholo ya kawo ziyarar jaje ga gwamnati Kano da iyalan mafarauta 16 da ɓatagari su ka kone su har lahira a garin Uromi na jihar. Da ya ke jawabi a gidan gwamnati, Okpebholo ya nuna kaɗuwa bisa lamarin, inda ya tabbatar da cewa 14 eaga waɗanda su ka…
-
EDO: An dakatar da kwamandan Rundunar tsaro …
HAUWA SANI. Gwmananjihar Edo, Monday Okpebholo, ya dakatar da Kwamandan Rundunar Samar da Tsaro a jihar Friday Ibadin, biyo bayan kisan da aka yi wa mafarauta 16 ƴan asalin yankin arewacin kasar nan ranar alhamis da ta gabata. Sanarwar gwamnatin jihar ta ce an ɗauki matakin ne la’akari da bayanan da ke ƙunshe a rahoton…
-
2027: Shehu sani announces bid for senatorial seat …
HASSAN TURAKI. Former Senator representing Kaduna Central, Shehu Sani, has expressed his aspiration to return to the Senate in the 2027 elections. Sani was in the Senate from 2015 to 2019. His fallout with ex-governor Nasir El-Rufai saw him leave the All Progressives Congress which ultimately cost him his seat in the Senate. “For now,…
-
HAWAN KANO: yan sanda sun tsare wanda yayi kisa …
ASMA’U ABDULLAHI. An Kama Wani Dan daba Da Ya Farmaki Tawagar Sarkin Kano ki Sanusi na II, Inda Ya kashe daya daga cikin masu tsaron Lafiyar Sarkin. Kamar yadda wani ɗan banga dake tsaron lafiyar sarki ya tabbatar wa mai magana da yawun ‘yan sandan jihar Kano Abdullahi Haruna koyawa cewa, dan daban ya farmaki…