Author: guaranteemedia.com.ng
-
VILLA: Ba’a sauya Mahmood yakubu ba …
EDITOR. Fadar Shugaban kasa ta ƙaryata rade-radin da yake cewa an maye Gurbin shugaban INEC Mahmood Yakubu, inda ta bayyana shi a matsayin ‘labarin kanzon kurege. “Ku yi watsi da duk wani labarin karya da ake yaɗa wa game da maye gurbin Shugaban hukumar zabe INEC. “Duk irin wannan sanarwar zai fito ne daga ofishin…
-
Nigeria police Withdraws Sanusi’s Invitation …
HASSAN TURAKI. The Nigeria Police Force has withdrawn its earlier invitation extended to Alhaji Sanusi in connection with the unfortunate incident that occurred in Kano State during the Sallah celebration on March 30, 2025. The invitation was initially issued to enable Alhaji Sanusi to provide his account of the events that led to the breakdown…
-
KIRIKASAMMAN: local gov’t paid over 5.3M monthly as casual staff allowance
HASSAN TURAKI. No fewer than 190 casual staff in Kirikasamma Local Government Area received a total of Five Million, Three Hundred and Forty Thousand Naira (₦5,340,000) as their monthly allowance. The casual staff, comprising both technical and non-technical personnel, are employed in the Water and Sanitation Department and the Primary Health Care Development Agency. The…
-
TA’AZIYYA: Gwamna Namadi ya ziyarci Fadar sarki Kano …
ASHIRU GAMBO. Gwamna Mallam Umar Namadi ya kai ziyarar ta’aziyyar rasuwar Galadiman Kano Alh Abbas Sunusi a gidansa dake Kano, wanda Dansa Shugaban Jamiyyar APC na Kano Alhaji Abdullahi Abbas ya karbi ta’aziyyar a madadin iyalan Marigayi Galadiman Kano. Sannan ya mika ta’aziyyarsa ga al’umar jihar ta hannun gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf da…
-
Abunda AIG yayi cin fuska ne ga masarautun arewa …
BY EDITOR. “Gayyatar Da Rundunar ‘Yan Sanda Suka Yi Wa Sarki Sanusi II Cin Fuska Ne Ga Masarautun Arewa” Barista Nuhu Dantani Ni a fahimta ta, Wannan cìn mutunci ne ga ilahirin mutanen Arewa ba kawai Kano ba. Hatta sarautar gargajiya na ilahirin Arewa. Duk da ‘ýan sanda suna da damar gayyatan kowaye a Nijeriya…
-
BAUCHI: Rigima akan fili ya kare …
ASHIRU GAMBO. Gwamnatin jihar Bauchi karkashin gwamnan jihar Sanata Bala Muhammad tayi umarnin mallaka wa almajiran marigayi Sheikh Idris Abdulaziz Dutsen tanshi filin idi na Games Village dake cikin garin bauchi. An dade ana taƙaddama tsakanin marigayi Mal. Idris dutsen tanshi da gwamnatin jihar akan wannan fili wanda kusan shine Ummul aba’isun takun saka da…
-
KIRIKASAMMA: 448 Tertiary students receives 13.4M as …
HASSAN TURAKI. The council chairman of kirikasamma local Government area , Muhammad Maji Wakili Marma has empowered 448 indigenous students of kirikasamma who are currently studying at various tertiary institution with over 14-million as scholarship to reduce hardship. Marma says , “the initiatives is to complement the 12-point agenda of Governor Umar Namadi by encouraging…
-
EDO KILLINGS: Police Service Commission Sacks Edo Commissioner
BY EDITOR. The Police Service Commission (PSC) has dismissed Mrs. Betty Enekpen Isokpan Otimenyin, the Commissioner of Police for Edo State, following the killing of 16 Hausa-Fulani travelers in Uromi on March 27, 2025. Otimenyin’s dismissal comes barely three months after her appointment on January 16, 2025. She officially replaced with Peter Umoru Ozigi, who…
-
POLICE: An sauya wa AIG Gumel ofishi dangane da batun ribas
HASSAN TURAKI. An sauya wa AIG Usaini Gumel wurin aiki bayan daya bayyana ra’ayin sa dangane da sanya dokar ta baci a jahar Ribas da gwamnatin tarayya tayi. Babban Sufeton ‘yan sanda na kasa, Kayode Egbetokun, ya mayar da Usaini Gumel Mataimakin sa dake kula da Yankin Zone 7 Abuja zuwa Sashen Hulɗa da Jama’a,…
-
BAUCHI: Minista Yusuf Tugger ya sauka jihar Bauchi
HASSAN TURAKI. Babban Ministan Harkokin kasashen Wajen Najeriya, Amb. Yusuf Maitama Tuggar OON, ya sauka jihar Bauchi tare da tawagar sa biyo bayan rashin da akayi na babban malamin Islama Sheikh Dr. Idris Abdul’aziz Dutsen tanshi wanda ALLAH ya karbi rayuwar sa a daren juma’ar da ta gabata. Bayan gabatar da gaisuwar ta’aziya Tugger zai…