Author: guaranteemedia.com.ng
-
TSARO: Minista yace a sake karatun …
HASSAN TURAKI. Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya ƙaryata wani rahoto da ke cewa wai ya ce a yi watsi da damuwar da Gwamnan Jihar Borno, Babagana Zulum, ya yi kan batun tsaro. A wata sanarwa da ya wallafa a shafin sa na X, Idris ya ce labarin ba gaskiya…
-
SADARWA: Za’a sabunta kayan aiki a ma’aikatun sadarwa na kasa …
HASSAN TURAKI. Gwamnatin Tarayya ta fara sabunta kayan aikin gidajen yada labarai, cewar Minista Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana cewa Gwamnatin Tarayya ta fara zuba jari wajen samar da sababbin fasahohi da na’urorin zamani domin ƙarfafa ayyukan kafafen yaɗa labarai na gwamnati. Ya bayyana hakan ne a birnin…
-
OBI: Talauci yayi wa yan nijeriya katutu …
HASSAN TURAKI. Ɗan takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2023, Peter Obi, ya ce talauci a Najeriya ya tsananta matuƙa har ta kai mutanen da suka saba bada abinci a baya yanzu suna neman taimako daga wajensa. Obi, ya bayyana hakan ne a lokacin taron kwamitin zartarwa na ƙasa na jam’iyyar LP da aka gudanar a…
-
AMERICA: Donald trump ya dauki matakin ba zata …
IBRAHIM ADAMU DUTSE. Yanzu haka shugaban kasar Amurka Donald Trump ya dauki wani mataki na bazata kan harajin da ya kakaba kan wasu kayayyaki sai dai ban da kayan da ke shiga ƙasar daga China. A wani bayani da ya wallafa a shafinsa na sada zumunta, Shugaba Trump ya ce za a rage haraje-harajen zuwa…
-
ECOWAS: Ruwa yayi tsami tsakanin Mali da Algeria …
IBRAHIM ADAMU DUTSE. Hukumar Ƙungiyar cigaban ƙasashen yammacin Afirka, Ecowas ta nuna damuwa kan rashin jituwar da ta ɓalle tsakanin ƙasar Mali da maƙwafciyarta Algeria. lamarin da ya kai ga ƙasashen biyu janye jakadunsu daga junaa cikin wata sanarwa da ta fitar yau babban birnin tarayya Abuja. Ecowas ta ce Tana bibiyar abin da ke…
-
JIGAWA: Palliative shop open in Kirikasamma …
HASSSAN TURAKI. The Jigawa State Government has commissioned the Danmodi Palliative Shop in Kirikasamma Local Government Area to enable state and local government staff to purchase essential commodities at affordable prices. The Coordinator of ALGON for the Danmodi Palliative Shop, Musbahu Isah Turaki, explained that the initiative aims to alleviate the hardship faced by workers…
-
FAMILY ISSUE: Presidency slams Sen. Ndume …
HASSAN TURAKI. He is a rabble rouser stoking divisive narratives – Presidency slams Ndume over comment on Tinubu’s appointments. In a statement he shared, Bayo Onanuga, Special Adviser to the President on Information and Strategy, dismissed Ndume’s claims, stating, “Senator Ali Ndume’s latest outburst on TV about so-called ‘lopsided appointments’ by President Bola Ahmed Tinubu…
-
PDP: Najeriya ba ta Tinubu da ayarin sa bane
YAKUBU UBA M. Gwamnoni 11 na jam’iyyar adawa ta PDP karkashin jagorancin gwamnan jihar Bauchi Sanata Bala Muhammad sun shigar da Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ƙara, a gaban Kotun Ƙoli, inda Gwamnonin suka ƙalubalanci ikon da Shugaba Bola Tinubu ya yi amfani da shi wajen dakatar da wata gwamnatin da aka zaɓa ta hanyar…
-
DAMINA: An Samu saukan Ruwan sama
EDITA Ruwan sama me karfi ya sauka a Karon farko Cikin wannan Shekarar acikin bini da wasu Kananan hukumoni na Jihar Bauchi. Masana hasashen yanayi sunyi tsokaci dangane da daminar bana inda sukace akwai yiwuwar samun ruwan sama me karfi a arewa maso gabashin Nigeria da wasu sassa na arewa maso yamma da arewa ta…
-
MOTIVATION: A northern governor received 2024 governor of the year award
Press Release ASHIRU GAMBO. Governor Malam Umar Namadi has been honoured with the prestigious Governor of the Year 2024 award by Leadership Newspaper Group at its Annual Conference and Awards Ceremony held today at the State House Old Banquet Hall in Abuja. Governor Namadi was recognised alongside other outstanding leaders including some state governors, as…