Author: guaranteemedia.com.ng
-
SASANTO: An sasanta tsakanin Nigeria da Niger …
HASSAN TURAKI. Gwmanatin Sojin Nijar ta sanar da cewa sun sasanta da Gwmanatin Najeriya. Hakan ta faru ne bayan ziyarar aiki da Ministan Harkokin Wajen Najeriya, Yusuf Maitama Tugga ya kai birnin Yamai, fadar gwamnatin Nijar. Bayan sanya hannu kan takardar, Ministan Harkokin Wajen Nijar, Bakary You Sangare, ya bayyana cewa, “da ma Najeriya ’yan…
-
NNPP: Kwankwaso bazai koma APC ba Inji Buba Galadima …
HASSAN TURAKI. Jigo a jam’iyyar NNPP mai alamar littafi, Buba Galadima, ya ƙaryata jita-jitar da ke cewa ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar a 2023, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso, na shirin komawa APC. Galadima ya ce jam’iyyar NNPP na cigaba da nunawa ƴan Najeriya irin tsarin mulkin da ya dace da nagartaccen shugabanci da take…
-
JIGAWA: Anyi yunkurin samar da cibiyar lafiya …
ASHIRU GAMBO. Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar A. Namadi FCA, ya jagoranci bikin aza harsashin ginin wata babbar cibiyar kula da lafiya da babu irinta a duk faɗin Najeriya. Wannan cibiyar za ta ƙunshi manyan rukunai guda uku, wato: -Cryo-Oxygen Plant – Wurin sarrafa iskar oxygen ta hanyar cryogenic distillation. -Cibiyar Kula da Cututtukan Zuciya…
-
BORNO: Kananan hukumomi 3 boko haram suka kwace
EDITA. Sanatan mai wakiltar Borno ta kudu, Sanata Ali Ndume, ya bayyana cewa a halin yanzu mayaƙan Boko Haram sun ƙwace yankunan ƙananan hukumomi uku a jihar. Ali Ndume ya bayyana cewa mayaƙan kungiyar sun kashe fararen hula samada 200 da sojoji 100 a sabbin hare-haren da suka kai a sassan jihar a baya-bayan nan.…
-
AJALI: Mutane biyu sun rasa rayukan su …
HASSAN TURAKI. Mutane biyu ‘yan asalin Jihar Kano sun rasa rayukan su bayan da dutse ya rufe su a wani wajen haƙar ma’adinai da ake yi ba bisa ƙa’ida ba a unguwar Farin-Doki dake ƙaramar hukumar Shiroro, ta Jihar Neja. Rundunar ‘yan sandan jihar tace mutanen na haƙar ma’adinai cikin dare ne lokacin da wajen…
-
SIYASAR KANO: Fa’izu Alfindiki ya fadi ra’ayin sa …
EDITA. Kamar yadda ya wallafa a shafin sa na facebook Fa’izu Alfindiki yace ; In banda son zuciya irin na yan Kwankwasiyya basu ma shigo jam’iyyar APC ba amma har sun fara yunkurin raba Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima da Kujerar sa ! Babu wanda duk Najeriya ya kawowa Shugaban Kasa Bola Tinubu kuri’u kamar…
-
PDP: Communique issued by Governor’s forum …
BY: EDITOR. The Peoples Democratic Party Governors’ Forum (PDPGF) held its 2025/4th Meeting in Ibadan, Oyo State, and resolved the following; The Forum restates its solidarity with His Excellency, Sir Siminalayi Fubara, on the ordeal into which his state and people are being plunged by the declaration of a state of emergency. And we reiterate…
-
PLATEAU: Atiku sents message on re-attacks
EDITOR. I am deeply saddened and alarmed by the resurgence of violent attacks in Plateau State, particularly the recent killings in Zike community in the Kimakpa area of Kwali district, Bassa Local Government Area, where at least 47 innocent lives were lost on Sunday. This tragedy, coming just days after a similar attack in Bokkos…
-
Kungiyar samarin Tijjaniyya ta yi Allah wadai da hukuncin Kotun ECOWAS
Ibrahim A makama Kungiyar Samarin Tijjaniya ta kasa tace bata goyon bayan Hukuncin da kotun ECOWAS ta yanke akan batanci ga Janibin Annabi muhammadu SAW. A wata sanarwa da Kungiyar ta fitar Mai dauke dasa hannun Babban Sakatare Shehu Tasiu Ishaq da sakataren yada labarai Abubakar Balarabe Kofar Naisa Kungiyar tayi tir da Allah wadai…
-
Shekaru 18 kenan da Kisan Shiekh Ja’afar …
Ibrahim A. makama. A Ranar 13 Ga Watan Afrilu 2007 Wanda Yazo Dai-dai Da Ranar juma’a 26/Rabii’u Awwal/1428 Allah Ya Karbi Rayuwar Shiekh Ja’afar Mahmud sakamakon harin da wadansu ‘yan ta’adda suka kai masa, a dai-dai lokacin da yake jagorantar sallar asuba a masallacin Juma’a na Dorayi. Ya rasu ya bar mata biyu, da ‘yaya…