Author: guaranteemedia.com.ng
-
2027: Idan kuka sake zaɓen tinubu za kuyi nadama
HASSAN TURAKI. Idan na bayyana muku yadda Bola Tinubu yake yin ƙulla-ƙulla wajan ganin ya kashe Yankin Arewa To yan Arewa Ba zasu ƙara Zaɓar Bola Tinubu Ba, za kuyi nadamar marawa Tinubu baya a zaben 2027. Inji Dr Hakeem Baba-Ahmed. Tsohon Mashawarcin Siyasa na Bola Tinubu, Dr. Hakeem Baba-Ahmed, ya fito fili yana jan…
-
APC: Karka shigo APC da kungiyar kwankwasiyya Inji Abdullahi Abbas
MUHAMMAD CHAMAMA. Shugaban jam’iyyar APC a Kano, Abdullahi Abbas yayi kira ga jagoran jam’iyyar NNPP na ƙasa, Rabi’u Musa Kwankwaso da kar ya shigo jam’iyyar APC da kungiyar siyasar sa mai suna Kwankwasiyya. Abbas ya bayyana haka ne a wani taron manema labarai da ya gabatar a sakatariyar APC ta Kano a yau Juma’a, ya…
-
JIGAWA: Muhimmiyar Sanarwa Daga Rundunar ‘Yan Sandan Jahar Jigawa.
HASSAN TURAKI. Rundinar ‘yan sandan Jahar Jigawa karkashin jagorancin CP AT Abdullahi, psc, tana sanar da ilahirin jama’ar Jahar Jigawa cewa daga gobe Asabar 19 ga watan April har zuwa 11 ga watan May, 2025, za ta gudanar da atisaye na koyar da harbi ga sabbin kuratan ‘yan sanda. Za’a yi atisayen ne a garin…
-
NAF: Sojojin sama sun hallaka yan
Rundunar Sojin Sama ta Najeriya (NAF) a ƙarƙashin atisayen (Operation) HAƊIN KAI (OPHK) ta kai hare-hare kan sansanon ‘yan ta’adda guda biyu a yankin Sambisa da Kudancin Jihar Borno. Harin saman, wanda aka kai ranar 15 ga Afrilu, 2025, ya biyo bayan sahihan bayanai na sirri game da manyan kwamandojin ‘yan ta’adda da ke yankin,…
-
RIVERS: Majalisa ta ja kunnen shugaban riko …
HASSAN TURAKI. Kakakin Majalisar Wakilai, Hon. Abbas Tajudeen, ya tunatar da shugaban rikon kwarya na Jihar Ribas, Bice Adimiral Ibok-Ete Ekwe Ibas, kan iya hurumin da yake da shi na shugabancin wannan rikon kwarya, karkashin dokar ta-baci a halin yanzu. Shugaban majalisar, ya bayyana haka ne a lokacin kaddamar da wani kwamitin wucin-gadi mai dauke…
-
2027: Anata Cece-kuce dangane da sabuwar tafiya …
MUHAMMAD CHAMAMA. Manyan ƴan siyasar Najeriya da ke jagorantar shirin yin haɗaka tsakanin jam’iyyun hamayya domin tunkarar APC a zaɓen 2027, sun mayarwa ƙungiyar gwamnonin jam’iyyar PDP martani, a kan matsayar da gwamnonin suka ɗauka cewa ba su goyon bayan ƙulla duk wata haɗaka da za ta fitar da su daga PDP. Gamayyar ƴan adawar…
-
2027: Ana cigaba da musayar ra’ayi a fagen siyasa …
MUHAMMAD CHAMAMA. Manyan ƴan siyasar Najeriya da ke jagorantar shirin yin haɗaka tsakanin jam’iyyun hamayya domin tunkarar APC a zaɓen 2027, sun mayarwa ƙungiyar gwamnonin jam’iyyar PDP martani, a kan matsayar da gwamnonin suka ɗauka cewa ba su goyon bayan ƙulla duk wata haɗaka da za ta fitar da su daga PDP. Gamayyar ƴan adawar…
-
JIGAWA: Ku zo mu yaki Cutar polio …
HASSAN TURAKI. An bukaci al’uma da su bada hadin kai domin karbar riga-kafin cutar shan inna wato polio.Wannan na zuwa ne a sati daya kafin fara gangamin wayar da kai dangane da cutar matsaloli dama hanyar kauce wa kamuwa da cutar shan inna.Anyi wannan kira na yayin wata bita da aka gudanar a Tahir guest…
-
2027: Atiku vows to lead coalition to Unseat Tinubu …
HASSAN TURAKI 2027 political alignments begin to take shape ahead of the 2027 general elections, former Vice President and 2023 Presidential Candidate of the Peoples Democratic Party (PDP), Atiku Abubakar, has declared that the opposition coalition he is spearheading will adopt any platform necessary to ensure the defeat of President Bola Tinubu and bring about…
-