Author: guaranteemedia.com.ng
-
JIGAWA: Mutune 50 sun rabauta da tikitin facebook connect
HASSAN TURAKI. Mai Girma Galadiman Bauran Dutse, Dr. Alh. Nasiru Sabo Idris FCA (Chairman Jigawa Internal Revenue Service) ya biyawa wadanda sunansu yazo a wannan list din registration na Jigawa Facebook connect a kan kudi Naira 5000 duk mutum 1, kikamin mutane 50, Akan jimillar kudi N250,000 Munason mutum yayi confirmation na zuwan sa, tare…
-
JUST IN: Onanuga Confirms When President Tinubu Will Return To Nigeria
EDITOR. The Special Adviser to President Bola Ahmed Tinubu on Information and Strategy, Bayo Onanuga, has confirmed that his principal will return to Nigeria today, Monday, 21st April. The presidential aide gave the update on Monday, in a post via his 𝕏 account.“President Bola Ahmed Tinubu will return home today,” he wrote. Plateau News recalls…
-
KATOLIKA: Fafaroma Francis ya mutu.
EDITA. Shugaban mabiya darikar katolika na duniya, Fafaroma Francis ya rasu. Pope Francis ya rasu yana da shekaru tamanin da takwas (88) a duniya. Fafaroman ya mutu ne bayan fama da dogon jinya.
-
TSARO: Matashi ya shiga komar yan sanda bayan kama shi da harsashi
EDITA. An kama matashin Sojan Nigeria dauke da harsashin bindiga guda 214 zai kai wa barayin daji, cikin harsashin akwai wanda ake harbo jirgin sama da su Sunansa Private Yahaya Yunusa Sojan Nigeria, dan shekaru 25, an kamashi a garin Jaji dake karamar hukumar Igabi jihar Kaduna Yana aiki da rundina Soji na 197 Special…
-
JIGAWA: Local gov’t council refurbishes council bus.
HASSAN TURAKI. The executive and legislative council members in his administration era. The council chairman of Malam madori, Honourable Salisu Sani Garun-gabas has refurbished a city Bus for legislative members in his local Government council. The effort of overhauling the Bus will improve and ease mobility of the council members during a crucial events to…
-
2027: Kwankwaso bazai sauya sheka ba – NNPP
HAFSAT JINGAU. Dr. Rabi’u Musa Kwankwaso yayi kira ga Magoya Bayan sa da Suyi watsi da raɗe-raɗin da yace jam’iyyar Apc take yaɗawa kan cewa zai Shiga cikin jam’iyyar.Kwankwaso yace “Dana koma jam’iyyar Apc gwanda na haƙura da Siyasa baki ɗaya. Shugaban jam’iyyar NNPP na kasa yace Rabi’u Musa Kwankwaso yayi watsi da ikirarin da…
-
KATSINA: hatsaniya a ofishin hukumar hisbah …
EDITA. Jami’in Hisbah Ya Lakadawa Matashiya Dukan Kawo Wuƙa a Katsina An samu rahoton cin zarafi daga wani jami’in hukumar Hisbah a jihar Katsina, inda ake zargin ya lakadawa wata matashiya mai suna Aisha Musa dukan kawo wuƙa ba tare da bin tsarin doka da oda ba. Lamarin ya faru ne da ƙarfe 8:00 na…
-
BAUCHI: Matemakin gwamna bai mari minista ba …
HASSAN TURAKI. Mataimakin Gwamnan Bauchi Auwal Jatau Bai Mari Minista Tugga Ba Tun jiya labari mara tushe yake yawo a kafafen sada zumunta cewa Mataimakin Gwamnan jahar Bauchi Auwal Jatau ya sheƙe Ministan Harkokin wajen Najeriya Yusuf Tugga da mari yayin shiga fadar Mai Martaba Sarkin Bauchi. Wannan labarin ba gaskiya bane. Labari ne mara…
-
2027: Na tsine wa jam’iyyar APC, zata lalace – El-rufa’i
HAUWA SANI. Tsohon gwamnan jihar Kaduna mal. Nasir El-rufa’i yace ya tsine wa jam’iyyar APC ne saboda lalacewa ta yafi amfani ga duk wani dan Nigeria me kishin kasa. El-rufa’i ya ambata cewa “Ko Ɗa ka haifa, ka yi iya ƙoƙarin ka, kayi Addu’a, amma ya fanɗare, dole ka tsine masa ka barshi da duniya,…
-
HUKUNCI: za’a rataye masu garkuwa da mutane …
EDITA. Gwamnan Jihar Edo, Monday Okpebholo ya bayyana cewa masu garkuwa da mutane da aka samu da laifi a jihar za su fuskanci hukuncin kisa ta hanyar rataya. Okpebholo ya bada tabbacin a shirye yake ya sanya hannu akan sammacin kisa na waɗanda aka yankewa hukunci a jihar idan kotu ta same su da laifi.…