Author: guaranteemedia.com.ng
-
PCACC: Aminu Bayero Under Probe Over ₦1.3 Billion Land Scam …
HASSAN TURAKI. Barely a year after his installation, the emir of Kano Aminu Ado Bayero is enmeshed in financial scandal involving the sale of 22 hectares of land to the tune of N1,295,000,000. The Kano State Public Complaints and Anti-Corruption Commission, PCACC, is investigating the monarch alongside his top aides for allegedly diverting parts of…
-
DEFENCE: one day on-the-spot assessment …
NAZIRU HAMISU. The Honourable Minister of Defence, HE Mohammed Badaru Abubakar CON, mni, conducted a one day on-the-spot assessment visit to the Nigerian Army Depot, Zaria, today, Tuesday, March 25, 2025. During the visit, the Minister and his entourage received a comprehensive briefing from the Commandant of the Institute, Major General AB Mohammed, on the…
-
NASARAWA: Wasu yan fashi sun gamu da ajalin su …
HAUWA SANI. Wasu mutane huɗu da ake zargin ‘yan fashi da makami ne sun mutu a sakamakon hatsarin mota a Jihar Nasarawa. Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar SP Nansel Rahman, ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya sa wa hanu kuma ya raba wa manema labarai, inda yace lamarin ya auku ne lokacin…
-
EDIL-UL-FITR: Federal gov’t declares public holiday …
HASSAN TURAKI. The Federal Government of Nigeria has officially declared Monday, March 31, and Tuesday, April 1, 2025, as public holidays in observance of this year’s Eid-ul-Fitr celebration. This announcement aligns with the anticipated end of Ramadan, marking the commencement of Shawwal in the Islamic calendar. Eid-ul-Fitr, also known as the “Festival of Breaking the…
-
KANO: Kwamishina ya ajiye aikin sa …
Ibrahim A. makama Manjo Janaral Muhammad Inuwa Idiris mai ritaya, kwamishinan tsaron cikin gida na jihar Kano ya ajiye aikin sa. Kwamishinan dai bai bayyana dalilan sa na sauka daga mukamin ba a takardar ajiye aikin da ya miƙawa gwamnan. Sai dai wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan Kano, Sunusi Bature Dawakin Tofa…
-
kANO: Gov. Yusuf Accepts Resignation of Commissioner …
ASHIRU GAMBO. The Kano State Governor Alhaji Abba Kabir Yusuf has accepted the resignation of his Commissioner for the newly created Ministry of Internal Security and Special Services, Maj. Gen. Muhammad Inuwa Idris (Rtd). In a statement issued by the governor’s spokesperson Sunusi Bature Dawakin Tofa, the governor expressed his deep gratitude to the retired…
-
JIGAWA: Shan ruwa tare da hadiman gwamnati
ASHIRU GAMBO. Mai Girma Gwamnan jihar Jigawa Malam Umar Namadi FCA, ya gabatar da buɗe baki (Iftar) da Masu bashi shawara da sauran hadiman sa Wanda ya gudana a babban dakin taro dake gidan Gwamnatin jihar Jigawa. Wannan ba shine karo na farko ba da gwamnan ya gabatar da buɗe baki da jami’an gwamnatin a…
-
KANO: Bikin murnar cika shekaru 10 da fara aikin lafiya
Ibrahim A makama Kungiyar ma’aikatan lafiya matakin farko wadanda tsohon Gwamnan kano Injiniya Dr Rabiu Musa Kwankwaso ya dauka aiki a shekarar 2015 kimanin mutane 1,107 sun gudanar da taron Addu’oi da Saukar Karatun Alqur’ani mai Girma ga jihar kano da kuma wadanda suka rasu daga Cikin su. A wani bangare na bikin cikar kungiyar…
-
Dan wasan Barau FC zai shilla tawagar yan kasa da shekaru 20 …
IBRAHIM A. MAKAMA. Babban mai horar da tawagar Najeriya yan kasa da shekaru 20 Aliyu Zubairu, ya gayyaci dan wasan gaban kungiyar kwallon kafa ta Barau FC, Ibrahim Yunusa Sulaiman zuwa sansanin daukar horon kungiyar, a shirye shiryen da tawagar ta ke na wakiltar Najeriya a gasar cin kofin Nahiyar Africa yan kasa da shekara…
-
JUST IN: 12 Inmates Escape from Kogi correctional center …
HAUWA SANI. Twelve inmates escaped from the Federal Correctional Center in Kotonkarfe, Kogi State, in the early hours of Monday, the state government has confirmed. In a statement, Kogi’s Commissioner for Information and Communication, Kingsley Femi Fanwo, praised security agencies for their swift response to the jailbreak, which he described as “unfortunate.” He assured residents…