Author: guaranteemedia.com.ng
-
Barka da sallah mai girma gwamna – Inji Ibrahim auwal
HASSAN TURAKI. Me temaka wa gwamna akan harkokin wasanni Hon. Ibrahim Auwal Dutse ya mika sakon sa na Barka da sallah ga mai girma gwamna Mal. Umar A. Namadi.A cikin wata sanarwa da ya fitar ya raba wa manema labarai a birnin dutse, Auwal yace dole ya gaida sarakunan jihar Jigawa kasancewar su iyayen kasa.Ya…
-
SALLAH: Chairman, Senator, & former law maker in home town …
HASSAN TURAKI. As the Muslim Ummah in Nigeria celebrated Eid-el-Fitr today, marking the end of Ramadan Kareem, prominent leaders joined the festivities in Malam Madori. The event, held on Sunday, 30th March 2025 (30th Shawwal 1446 AH), saw Muslims across Nigeria and other parts of the world observing the Sallah celebration. Among the dignitaries in…
-
LND: Gruesome mob killings of innocent northerners …
BY EDITOR. The League of Northern Democrats (LND) condemns in the strongest possible terms the heinous and barbaric killing of 16 innocent travelers from Northern Nigeria in Udune Efandion, Uromi, Edo State. This senseless act of mob violence, fueled by ignorance and lawlessness, is an affront to the fundamental principles of justice, human dignity and…
-
BINCIKE: Masu sayar da kaji Sunce babu ciniki …
Ibrahim A. makama. A cewar masu kiwon kaji, a baya irin wannan lokaci na Sallah na kasancewa lokacin da ake samun gagarumin ciniki. Sai dai a bana, suna fuskantar kalubale da suka hada da tsadar abincin su, matsanancin zafi da ke kashe kajin, da kuma karancin masu saye. Duk da haka, masu kiwon kajin na…
-
EDO: Mutane 16 aka kashe a Edo yan jihar Kano.
IBRAHIM ADAMU DUTSE. Gwamnatin jihar Edo da ke kudancin Najeriya ta yi Allah wadai da kashe wasu matafiya da aka yi a garin Uromi da ke ƙaramar hukumar Arewa Maso Gabashin Esan ranar Alhamis, inda yaci alwashin hukunta “masu laifin”. Wasu hotunan bidiyo da aka yaɗa a shafukan sada zumunta sun nuna wasu mutane ɗauke…
-
KANO: Rundunar yan sanda ta hana hawan sallah a jihar
Ibrahim A makama. Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta haramta gudanar da hawan SallahMai magana da yawun rundunar SP Abdullahi Haruna Kiyawa ya sanar da hakan cikin a wata takarda da ya aikewa manema labarai Matakin na zuwa ne kwana guda bayan da Sarki Aminu ya soke hawan da ya tsara yi, yayin da gwamnatin…
-
Majalissa tayi umarnin rage kudin data …
HAUWA SANI. Majalisar Dattawa, ta buƙaci Ma’aikatar Sadarwa da ta yi aiki tare da kamfanonin sadarwa domin rage kuɗin data, ta yadda kowa zai iya samun Intanet mai sauƙi a Najeriya. A zaman majalisar na ranar Laraba, Sanata Asuquo Ekpenyong (APC – Kuros Riba), ya nuna damuwa kan yadda farashin data ya ƙaru da kusan…
-
JIGAWA: Resolution of the executive council …
ASHIRU GAMBO. The State Executive Council (SEC) convened its meeting on Monday, 24th March 2025, under the chairmanship of His Excellency, the Executive Governor of Jigawa State, Malam Umar A. Namadi, FCA. The following key decisions were made: This amount, consisting of redeemed pledges from individuals, groups, corporate organizations, and institutions, will be distributed to…
-
JIGAWA: Shirin noman rani a karamar hukumar jahun …
HASSAN TURAKI. Dayake kaddamar da tallafin shugaban Karamar Hukumar Jahun Hon Jamilu Muhammad Danmalam yace Hakan na Daya daga cikin manufofin gwamna Mal. Umar A. Namadi fca. Na bunkasa noman Rani Dana damina Dan kawar da yunwa da Samar da abinci ga Al’umma. Hon Danmalam yace yanzu haka karamar Hukumar ta ware wasu yankunan Sahara…
-
JAHUN: Shugabanni da malamai 179 ne suka amfana da kayan sallah …
HASSAN TURAKI. yayin gudanar da rabon kayan sallah ga Hakimai na gundumomin Yace Yana Daya daga cikin kudurorin sa na shigo da kowanne bangaren Al’umma cikin tsarin shugabancinsa Dan kowa ya anfana Yace cikin wannan wata na Ramadan ya tallafawa rukunan mutane daban daban Da suka hadar da Hon. Danmalam yakama a ake Saka walwala…