Author: guaranteemedia.com.ng
-
IMO: Masu sayar da yaro sun shiga komar yan sanda
EDITA. Rundunar ’yan sandan Jihar Imo ta kama wasu mata biyu a lokacin da suke yunƙurin sayar da wani yaro ɗan shekara huɗu da aka yi garkuwa da shi a Owerri kan kuɗi Naira miliyan 2.7. An yi garkuwa da yaron ne a Abuja a lokacin da yake tallan kayan miya, sannan aka kawo shi…
-
I met ABU peacefully, and I am leaving it peacefully – outgoing VC
HASSAN TURAKI. The outgoing Vice-Chancellor of Ahmadu Bello University, Prof Kabiru Bala, says it is a thing of joy for him to leave the stage peacefully after serving the premier institution for five years. “I have every reason to be thankful to God as I am leaving Ahmadu Bello University gracefully as Vice-Chancellor. I met…
-
ASO VILLA: Za’ayi garambawul kan dabarun tsaro …
HASSAN TURAKI. Shugaban kasa, Bola Tinubu, ya bayar da umarnin gaggauta yin garambawul ga dabarun tsaron kasa, inda ya bukaci daukar matakin gaggawa don kawo karshen tashe tashen hankula a jihohin Borno, Benue, Plateau da Kwara. Shugaban wanda ya gana da shugabannin tsaro a fadar shugaban kasa dake Abuja na tsawon sa’o’i biyu, yace dole…
-
Kawu sumaila ya koma Jam’iyyar APC daga NNPP
HASSAN TURAKI Sanata Kawu Sumaila, dan majalisar dattawa mai wakiltar Kano ta Kudu, ya tabbatar da shirin ficewarsa daga jam’iyyar NNPP zuwa APC. Ya rubuta cewa: “Eh, gaskiya ne — jita-jitar sauya sheƙata gaskiya ce. Siyasa dai abu ne na cikin gida, kuma abin da na fi ba muhimmanci shi ne walwalar mazabata ta kai…
-
BREAKING: Ganduje has been banned from entering APC national office in Abuja
EDITOR. Reports from the capital city, Abuja, indicate that the former governor of Kano state and APC chairman, Dr. Abdullahi Umar Ganduje has been banned from entering the party office of the city today. Details are yet to be released on the cause of this action, except the issue is increasingly causing conflict between the…
-
SIYASA: An hana Ganduje Shiga Ofishin APC na Ƙasa a Abuja
HAFSAT JINGAU. Rahotanni daga babban birnin tarayya Abuja na nuna cewa an hana tsohon Gwamnan Jihar Kano kuma shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, shiga ofishin jam’iyyar da ke Abuja a yau. Har yanzu babu cikakken bayani daga hukumomi kan musabbabin wannan mataki, sai dai lamarin ya haifar da ce-ce-ku-ce a cikin…
-
Popular Nigerian governor decamped to APC from
OTILOR. Delta State Governor His Excellency Rt Hon Sheriff Oborowheri has announced his movement to the APC to caucus members, LGA Chairmen and all PDP stakeholders in the state this afternoon. The Vice President Kashim Shetimma will be in Asaba on Monday to officially recieve him into the party. Sheriff will fly into Abuja this…
-
ASO VILLA: Approval of 10B naira for Solar power project is mandate …
EDITOR. Presidency cites White House example to justify choice of Aso Villa solar power project Amid the public outcry, the Presidency has defended the Federal Executive Council’s approval of N10 billion solar energy project for the State House. Special Adviser to President Bola Tinubu on Information and Strategy, Bayo Onanuga, made the clarification on his…
-
SOLUTION: Federal Universities set to adopt Solar energy
HASSAN TURAKI Eight federal universities in Nigeria are set to disconnect from the national electricity grid and transition fully to solar power, marking a significant step in the country’s push for reliable and sustainable energy in higher education. The move, part of the government’s Energizing Education Programme (EEP), aims to supply 37 federal universities and…
-
LAGOS: Ana zargin wani da kashewa da daddatsa gawar mahaifin sa …
HAUWA SANI. Jami’an ‘yan sandan Legas sun kama wani mutum da ake zargin ya kashe mahaifinsa tare da daddatsa gangar jikin mahaifin nashi… Rundunar ‘yan sandan jihar Legas ta kama wani matashi dan shekara 24 mai suna Sowe Temidayo Igbekele da laifin kashe mahaifinsa mai suna Babatunde Sowe Kayode mai shekaru 60 tare da daddatsa…