Kawu sumaila ya koma Jam’iyyar APC daga NNPP

HASSAN TURAKI

Sanata Kawu Sumaila, dan majalisar dattawa mai wakiltar Kano ta Kudu, ya tabbatar da shirin ficewarsa daga jam’iyyar NNPP zuwa APC.

Ya rubuta cewa:

“Eh, gaskiya ne — jita-jitar sauya sheƙata gaskiya ce. Siyasa dai abu ne na cikin gida, kuma abin da na fi ba muhimmanci shi ne walwalar mazabata ta kai tsaye. Na kuduri aniyar inganta rayuwar mutanena, ta yadda bukatunsu za su kasance a gaba, kuma makomarsu za ta tabbata da tsaro.”


Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *