KATOLIKA: Fafaroma Francis ya mutu.

EDITA.

Shugaban mabiya darikar katolika na duniya, Fafaroma Francis ya rasu.

Pope Francis ya rasu yana da shekaru tamanin da takwas (88) a duniya.

Fafaroman ya mutu ne bayan fama da dogon jinya.


Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *