EDITA.
An kama matashin Sojan Nigeria dauke da harsashin bindiga guda 214 zai kai wa barayin daji, cikin harsashin akwai wanda ake harbo jirgin sama da su
Sunansa Private Yahaya Yunusa Sojan Nigeria, dan shekaru 25, an kamashi a garin Jaji dake karamar hukumar Igabi jihar Kaduna
Yana aiki da rundina Soji na 197 Special Force Battalion wanda ke da sansani a jihar Zamfara
Muna rokon Allah Ya cigaba da tona asirin maciya amanar tsaron Nigeria a duk inda suke
Leave a Reply