Politics

BAUCHI: Minista Yusuf Tugger ya sauka jihar Bauchi

HASSAN TURAKI.

Babban Ministan Harkokin kasashen Wajen Najeriya, Amb. Yusuf Maitama Tuggar OON, ya sauka jihar Bauchi tare da tawagar sa biyo bayan rashin da akayi na babban malamin Islama Sheikh Dr. Idris Abdul’aziz Dutsen tanshi wanda ALLAH ya karbi rayuwar sa a daren juma’ar da ta gabata.

Bayan gabatar da gaisuwar ta’aziya Tugger zai gana da shugabannin jam’iyyar APC dangane da wasu batutuwa da shuka shafi siyasar jihar dama kasa baki daya.

Ministan ya sauka ne a filin sauka da tashin jiragen sama na kasa da kasa wato me dauke da sunan Sir. Abubakar tafawa barewa da yammacin wannan rana.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button