BAUCHI: Mutuwa rigar kowa …

Hassan Turaki.

Ga ALLAH muka zo gare shi zamu koma.

ALLAH yayi Rasuwa wa Sarkin Alƙaleri Alh. Muhammadu Abdulkadir. Dattijon ya Rasu yana ɗan shekara 100 a duniya.

Za’a masa Jana’iza a Garin Alƙaleri Yau Alhamis da karfe 10 na safiya.

ALLAH ya Masa Rahama, ya kyautata tamu in tazo.


Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *