Hassan Turaki.
Tsohon Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufa’i ya bayyana ficewar sa daga jam’iyyar APC ya koma jam’iyyar SDP a yau Litinin 10 ga watan Maris, 2025.
wannan na zuwa ne awanni 15 bayan rufe kofa da yayi aka tattauna na tsawon lokaci tare da tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar da tsohon gwamnan jihar Adamawa, Jibrilla Bindow tare da Musa Halilu, Dujiman Adamawa.
El’rufa’i yace zai yi amfani da wannan dama wajen kokarin hada kan sauran jam’iyyu domin a kawar da gwamnatin APC a 2027 idan Allah Ya kaimu.
Masu fashin baki irin na siyasa a Nigeria suna ganin cewa ficewar Nasiru El’rufa’i na da alaƙa da ziyarce-ziyarce da yayi ta kaiwa mabanbantan gurare bayan
Allah muke roko Ya tabbatar mana da alheri da zaman lafiya a Kasarmu Nigeria
Leave a Reply