Ibrahim A makama.
Yan sandan jahar Adamawa ta gano wasu shanu da aka sacesu.
A yanzu haka Rundunan tana rike da shanun domin gudanar da bincike, Kuma da zaran an kammala bincike za a mikasu ga masu shi yadda ya kamata.
Kwamishinan Yan sandan jahar Adamawa CP Dankwambo Morris ya kirayi Al umma musamman wadanda shanunsu suka bata ko aka sace, da sukai rahoto a ofishin Yan sanda dake ofishin Numan da cikekken shaidar mallakar shanun domin karba.
Leave a Reply