BAUCHI: Gwamnatin jihar Bauchi ta raba kayan noman rani …

Hassan Turaki.

Gwamnatin Jihar Bauchi ta ƙaddamar da rabon kayayyakin bunƙasa Noman rani a jihar.

Wannan wani mataki na cike giɓin da aka fuskanta a daminar Bara inda gonakai da dama suka lalace sakamakon ambaliyar ruwa.

Kayayyakin da aka raba sun haɗa da ƙananan traktoci, injinan ban ruwa, fanfon feshi, iri da kuma magungunan kashe ƙwari.


Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *