Politics

ZARGIN BATA SUNA: Sanata Natasha ta maka Akpabio a kotu

Hassan Turaki.

Sanata Natasha Akpoti mai wakiltar Kogi ta Kudu ta maka Shugaban Majalisar dattijai Goodwill Akpabio a Kotu Kan zargin bata Mata suna da yayi ta nemi ya biya ta diyyar Naira Bilyan dari 100bn a kotu kan Zargin.

Idan Baku manta ba a kwana nan aka Yamutsa gashin baki A zauren majalisar dattawa tsakanin Sanata Natasha Akpoti Da Shugaban Majalisar Goodwin Akpabio

Sanata Natasha Akpoti mai wakiltar Kogi ta Kudu ta bayyana cewa, bata tsoron Shugaban Majalisar “Am not Afraid of you” ta kara da cewa, duk wata matsala da take faruwa a zauren majalisar shi yake kawo ta” inji ta.

Anjima ana zargin Godwin Akpabio da tsangaman Sanata Natasha, da kalamun batanci da cin zarafi.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button