Innalillahi wa’innailaihir-raji’un …

Ibrahim. A. Makama.

Shugaban hukumar kwashe shara ta jihar Kano Ambasada Haruna Zago ya rasu bayan fama da rashin lafiya.

Daya daga cikin ma’aikatan hukumar ne ya tabbatar da Guarantee media rasuwar Haruna Zago a asibiti.

A ranar 5 ga watan Yulin shekarar 2023 gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya nada Haruna Zago a matsayin Shugaban hukumar kwashe shara ta Kano


Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *