Ashiru Gambo.
Gwamna Malam Umar Namadi ya halarci taron kungiyar Gwamnonin Arewa maso yamma, wanda akayi a gidan gwamnatin jihar Katsina dake Birnin tarayya Abuja, wanda Gwamnan jihar Katsina Malam Dikko Umar Radda ya jagoranta.
Taron ya amince da bin tsarin tasirin gaggawa na kare lafiyar al’umma, da, noma, ilimi, samar da wadataccen abinci, wanda sun zauna da Mataimakiyar Sakatare Janar ta Majalisar, dinkin duniya, Amina J. Muhammad.
Leave a Reply