Uncategorized
KANO: Karbar beli ya cinye kujerar Kwamishina …

Hassan Turaki.
Gwammanatin jihar Kano ta sauke Kwamishinan sufuri Ibrahim Namadi Dala daga kujerar sa ta kwamishshina a jahar ta kano.
Wannan mataki, ya biyo bayan gabatar da rahoton kwamitin bincike da gwamna Yusuf ya kafa kan binciken kwmashinan, bayan zarginsa da taka rawa wajen karbar belin dilan kwaya a Kano, Danwawu Fagge daga babbar kotun jiha.