Security

MAIDUGURI: Bomb ya tashi a tashar mota …

Hassan Turaki.

Da karfe 11 na safe, bomb ya tashi a tashar mota na garin Mairari dake karamar hukumar Guzamala jihar Borno

Bomb din ya tarwatse da matafiya da suke jiran mota ta cika, mutum 9 sun mutu nan take, sannan wasu da dama sun jikkata wanda aka kwashesu zuwa Asibitin Maiduguri da na Monguno

Wannan hari ba na kunar bakin wake bane, wato an boye bomb din ne a cikin tashar mota, sannan aka saita shi a lokacin da aka ga dama ya tarwatse da mutane

Yana da kyau a dawo da tsaurara tsaro a tashar motoci na jihar Borno, abinda muka ga karshen sa shekarun baya yanzu gashi yana neman dawowa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button